-
Amurka Za Ta Aike Da Jami’an Diplomasiyya A Kasar Korea Ta Arewa
Mar 05, 2019 17:54Sakataren harkokin wajen Amurka ne ya sanar da cewa; Nan da wani lokaci Amurkan za ta aike da jami’an diplomsiyya zuwa kasar Korea Ta Arewa domin cigaba da tattaunawa
-
Amurka Ta Tsawaita Takunkumin Da Ta kakabawa Zimbabwe
Mar 05, 2019 17:51A jiya Litinin ne shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sanya hannu akan tsawaita takunkumin kasar kasar Zimbabwe saboda abin da ya kira ci gaba da yi wa manufofin Amurka barazana da take yi.
-
PLO Ta Yi Allawadai Da Amurka Game Da Rufe Ofishinta A Jerusalem
Mar 05, 2019 13:51Kungiyar (PLO), mai fafutukar kwato 'yancin Palastinawa ta yi Allawadai da matakin Amurka na rufe karamin ofishin jakadancinta dake Jerusalem.
-
Manyan Hafsoshin Sojin Amurka Da Rasha Sun Gana Kan Batun Siriya
Mar 05, 2019 04:47Manyan hafsohin sojin kasashen Rasha da Amurka sun gana, domin tattauna batun tsaro da kuma hadin guiwa tsakanin dakarunsu a Siriya.
-
Siriya Ta Zargi Amurka Da Yin Amfani Da Sinadarai Masu Guba A Gabashin Kasar
Mar 03, 2019 12:32Kasar Siriya ta zargi kawacen da Amurka ke jagoranta da yin amfani da sinadarai masu guba a yankin gabashin kasar.
-
Venezuela : Kwamitin Tsaro Zai Kada Kuri'a Kan Kudurorin Rasha Da Amurka
Feb 28, 2019 06:58A wani lokaci yau Alhamis ce, ake sa ran kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, zai yi wani zaman kada kuri'a kan wasu kudurorin doka masu sabani da juna da kasashen Amurka da Rasha suka gamatar masa kan batun Venezuela.
-
Za'ayi Ganawa Ta Biyu Tsakanin Trump Da Kim Jong-un
Feb 27, 2019 07:43Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya isa birnin Hanoi, babban birnin kasar Vietnam, inda nan ne zai yi ganawa ta biyu tsakaninsa da shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong-un.
-
Kasashen Gungun Lima Sun Kalubalanci Amfani Da Karfi A Venezuela
Feb 26, 2019 06:42Gungun kasashen Latine Amurka na Lima dake adawa da mulkin shugaba Nicolas Maduro, sun kalubalanci duk wani yunkuri na yi amfani da karfi kamar yadda Amurka take shirin yi a kasar Venezuela.
-
Amurka Za Ta Sanyawa Venezuela Karin Takunkumi
Feb 25, 2019 10:15Sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo ya fada a jiya Lahadi cewa Amurka za ta sanya karin takunkumi kan kasar Venezuela.
-
Trump Ya Jinkirta Karin Haraji Kan Kayakin China
Feb 25, 2019 10:10Shugabann Amurka Donald Trump, ya wallafa a shafinsa na Tweeter cewa, zai jinkirta amfani da karin haraji kan kayayyakin da kasar Sin ke shigarwa kasarsa da aka shirya fara amfani da shi a ranar 1 ga watan Maris.