-
Rasha Ta Ja Kunnan Amurka Akan Syria
Apr 07, 2017 04:57Kasashe mambobin kwamitin tsaro na MDD sun kasa fahimtar juna akan matakin dauka bayan kai hari da makami mai guda a Syria.
-
Amurka Ta Yi Lugudan Makami Mai Linzami A Syria
Apr 07, 2017 04:02Amurka ta sanar da kai wasu jerin hare-hare kan sansanin sojin saman Shayrat na Syria a cikin daren jiya Alhamis.
-
Trump: Ba Za A Amince Da Harin Makami Mai Guba A Siriya Ba
Apr 05, 2017 05:31Shugaban kasar Amurka ya ce ba za a amince da Harin makami mai guba a Siriya ba, kuma Duniya ba za ta rufe ido a kan hakan ba.
-
Koriya Ta Arewa Ta Yi Barazanar Maida Martani
Apr 04, 2017 10:54Koriya ta Arewa ta ce zata maida martani idan har kasahen duniya suka yunkura karkafa takunkuman da suka kakaba mata akan shirinnukiliyarta.
-
Sharhi: Ziyarar Sakataren Wajen Amurka A Turkiya
Apr 04, 2017 08:23A ranar Alhamis da ta gabata ce sakataren harkokin wajen kasar Amurka Rex Tillerson ya isa birnin Anka na kasar Turkiya, inda ya gana da shugaban ta Turkiya Rajab Tayyib Erdogan.
-
Rasha : Zargin Iran Da Ayyukan Ta'addanci, Shirme Ne, Inji Lavrov
Apr 03, 2017 11:00Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergueï Lavrov, ya yi watsi da zargin da Amurka kewa Iran kan aikata ayyukan ta'addanci da cewa batu ne marar tushe.
-
Kasar Amurka Ta Ce: Zata Dauki Matakin Bangare Guda Wajen Kalubalantar Koriya Ta Arewa
Apr 03, 2017 05:35Shugaban kasar Amurka ya yi gargadin cewa: Kasarsa zata dauki matakin yin gaban kanta wajen kalubalantar shirin makaman nukiliyar kasar Koriya ta Arewa.
-
Larijani: Pentagon Da CIA Su Ne Manyan Masu Daure Wa Ta'addanci Gindi
Apr 02, 2017 04:54Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran Dakta Ali Larijani yayi kakkausar suka ga tsoma bakin da Amurka take yi cikin lamurran cikin gidan kasashen Gabas ta tsakiya yana mai cewa Amurkan tana da alaka ta kut da kut da dukkanin ta'adda da kuma ta'addancin da ke faruwa a yankin.
-
Jahohi 13 A Amurka Sun Goyi Bayan Shirin Trump Na Hana Musulmi Shiga Kasar
Mar 29, 2017 05:50Wasu jahohi 13 daga cikin jahohin Amurka 50 sun nuna goyon bayansu ga kudirin Donald Trump na hana musulmi daga wasu kasashe shiga cikin Amurka.
-
Libya: Amurka Ta yi Furuci Da Aike wa Da 'Yan Leken Asirinta Zuwa Kasar Libya.
Mar 27, 2017 12:01Kwamandan Sojan Amurka A Afirka Thomas C. Hauser ya tabbatar da cewa sun aike da sojoji na musamman zuwa Libya domin tattara bayanai.