-
Rauhani Da Macron Sun Tattauna Batun Yarjejeniyar Shirin Iran Na Nukiliya
Apr 30, 2018 06:46Shugabannin kasashen Iran da Faransa sun tattauna ta wayar tarho kan muhimman batutuwa da suka shafi alaka tsakanin kasashen biyu, da kuma batun yarjejeniyar shirin Iran na nukiliya.
-
Na'ibin Limamin Juma'ar Tehran: Shekaru 40 Kenan Al'ummar Iran Suke Tinkarar Ma'abota Girman Kai
Apr 27, 2018 16:07Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran ya bayyana cewar shekaru 40 kenan al'ummar Iran suka tsaya kyam wajen tinkarar girman kai da son mulkin mallakar Amurka, kuma a nan gaba ma za su ci gaba da yin hakan.
-
Kasar Jamus Ta Ce Tana Goyon Bayan Yerjejeniyar Nukliya Da Iran
Apr 26, 2018 11:53Ministan harkokin wajen kasar Jamus ya kara jaddada cewa gwamnatinsa tana goyon bayan yerjejeniyar Nukliyar da aka cimma tare da Iran duk tare da irin adawar da gwamnatin Amurka take da ita.
-
Zarif: Matukar Amurka Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya, Iran Ba Za Ta Girmama Yarjejeniyar Ba
Apr 25, 2018 05:26Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar matukar dai Amurka ta fice daga yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da ita, to kuwa Iran ba ta ganin ya zama wajibi a kanta ta ci gaba da girmama yarjejeniyar, sannan kuma za ta dawo tace sinadarin uranium din da take yi a baya.
-
MDD Ta Sake Jaddada Muhimmancin Mutunta Yerjejeniyar Nukliyar Kasar Iran
Apr 23, 2018 07:15Babban sakataren Majalisar dinkin duniya Antonio Guteres, a wani taron da ya halatta a birnin Swizland a jiya Lahadi ya kara jaddada muhimmancin mutunta yerjejeniyar da kasar Iran ta cimma da manya manyan kasashen duniya kan shirinta na makamashin Nukliya.
-
PEW: Musulunci Zai Zama Addini Mafi Girma A Duniya A Shekarar 2070
Mar 15, 2018 05:37Wata cibiyar bincike da hasashe a kasar Amurka ta bayyana cewa addinin muslunci zai zama addini mafi girma a duniya daga zuwa 2070.
-
Yukiya Amano Ya Jaddada Cewa Iran Tana Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya
Mar 06, 2018 06:30Shugaban hukumar makamashi ta kasa da kasa Yukiya Amano ya ce; Fiye da shekaru biyu kenan da hukumar take sanya idanu kusa da kuma akan aiki da yarjejeniyar ta Nukiliya.
-
Zarif: Dole Ne Kasashen Turai Su Matsa Lamba Kan Amurka Domin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya
Mar 05, 2018 17:21Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad zarif ya bayyana cewa, dole ne kasashen turai su matsa lamba kan Amurka domin ta aiwatar da yarjejeniyar nukiliya da ak cimmawa tsakanin Iran da manyan kasashen duniya.
-
Sharhi: Hukumar IAEA Ta Ce Iran Tana Mutunta Yarjejeniyar Nukilya
Feb 23, 2018 05:59Shugaban Hukumar kula da makamashin nukilya ta duniya Yukiya Amano, ya tabbatar da cewa Iran tana mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tare da ita da manyan kasashen duniya.
-
John Kerry Ya Mayar Wa Netanyahu Da Martani Kan Yarjejeniyar Shirin Nukiliya Na Iran
Feb 19, 2018 06:31Tsohon sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry, ya mayar wa firayi ministan Haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu da martani kan batun yarjejeniyar shirin Iran na nukiliya.