-
Belgium Ta Mayar Da Huldarta Da Palastine Zuwa Jakadanci Maimakon Wakilci
Nov 10, 2018 19:03Gwamnatin kasar Belgium ta sanar da cewa ta kara daga wakilcin diflomasiyyar Palastine a kasarta zuwa jakadanci mai mainakon wakilci.
-
Tarayyar Turai Zata Kakaba Takunkumi Kan Duk Kamfanin Kungiyar Da Ya Daina Hulda Da Iran
Aug 08, 2018 11:57Tarayyar turai ta bada sanarwar cewa zata kakaba takunkumi kan duk wani kamfanin kasashen tarayyar da ya dakatar da huldar kasuwanci da Iran don biyayya ga Amurka.
-
Gwamnatin Kongo Ta Bukaci Kasar Belgium Da Ta Rufe Karamin Ofishin Jakadancinta A Kasar
Feb 06, 2018 17:32Gwamnatin Demokradiyyar Kongo ta bukaci gwamnatin kasar Belgium da ta rufe karamin ofishin jakadancinta da ke kasar da kuma rage irin zirga-zirgan da kamfanin jiragen samar kasar yake yi zuwa kasar Kongo, a wani abu da ake ganinsa a matsayin ci gaba da kai ruwa rana da ke gudana tsakanin kasashen biyu.
-
Kasar Belgium Zata Gabatar Da Tallafin Kudi Euro Miliyan 25 Ga Jamhuriyar DR Congo
Jan 17, 2018 06:54Kasar Belgium ta sanar da shirinta na gabatar da tallafin kudade euro miliyan 25 ga Jamhuriyar Dimakoradiyyar Congo duk da kiran da wasu kungiyoyin kasa da kasa ke yi na kakaba takunkumi kan kasar ta Dimokaradiyyar Congo.
-
Gwamnatin Belgium Ta Bayyana Cewa Ta Dakatar Da Gudanar Da Ayyukanta A DR Congo
Jan 13, 2018 06:49Gwamnatin Belgium ta sanar da cewar ta dakatar da ayyukanta a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo tare da yanke duk wata alakar taimakekkeniya da mahukuntan kasar.
-
An Gudanar Da Zanga-Zangar Kin Jinin Belgium A D/Congo
Nov 29, 2017 06:22Daruruwan mutanan birnin Kinshasa ne suka gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewar su da bude sabon ofishin jakadancin kasar Belgium a kasar ta Congo.
-
Shugaban Yankin Catalonia Yayi Hijra Zuwa Birnin Brussels
Oct 31, 2017 06:47Tsohon shugaban yankin catalonia na kasar Spaniya tare da wasu manbobin tsohuwar gwamnatin biyar sun gudu zuwa birnin Brussels na kasar Belgium.
-
Dr Ali Larijani Ya Jaddada Wajabcin Samun Hadin Kan Duniya A Fagen Yaki Da Ta'addanci
Sep 16, 2017 11:54Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa; Yaki da ta'adda da nufin kawo karshensa yana bukatar samun hadin kan kasashen duniya.
-
Shugaban Amurka Ya Kasa Samun Daidaiton Baki Da Takwarorinsa Na G7
May 26, 2017 18:18Shugaban kasar Amurka Donal Trump da tokororinsa na kungiyar G7 Ta Kasashe mafi karfin tattalin arziki a duniya sun fara taro a birnin Sicily na kasar Italia a yau Jumma'a kuma tun jiya sabani ya fara bayyana a tsakaninsu kan matsaloli da dama.
-
Dubban Mutane Suna Gudanar Da Zanga-Zangar La'antar Trump A Belgium
May 25, 2017 06:53Dubun-dubar jama'a ne suke gudanar da gangami da zanga-zanga a birnin Brussels da ma wasu biranan kasar Belgium, inda suke la'antar shugaban Amurka Donald Trump, tare da nuna rashin amincewarsu da zuwansa a kasarsu.