Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

buhari

  • Buhari Ya Nada Sabon Shugaban Hukumar Tsaro Ta NIA

    Buhari Ya Nada Sabon Shugaban Hukumar Tsaro Ta NIA

    Jan 11, 2018 05:48

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya nada Ahmed Rufa'i Abubakar a matsayin sabon shugaban hukumar leken asiri ta kasar (NIA) wanda zai maye gurbin tsohon shugaban da aka kora.

  • Shugaba Buhari Ya Taya George Weah Murnar Nasarar Da Ya Samu A Zaben Shugaban Liberiya

    Shugaba Buhari Ya Taya George Weah Murnar Nasarar Da Ya Samu A Zaben Shugaban Liberiya

    Dec 29, 2017 18:14

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya, ya taya zababben shugaban kasar Liberiya George Weah murnar nasarar da ya samu a zaben shugaban kasar zagaye na biyu da aka gudanar yana mai sake jaddada masa aniyar Nijeriya na ci gaba da karfafa alaka da kasar Liberiyan.

  • Shugaba Buhari Ya Tsawaita Wa'adin Shugabancin Manyan Hafsoshin Sojojin Nijeriya

    Shugaba Buhari Ya Tsawaita Wa'adin Shugabancin Manyan Hafsoshin Sojojin Nijeriya

    Dec 19, 2017 05:36

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya amincewa da tsawaita wa'adin shugabancin manyan hafsan hafsoshin sojin kasar saboda kokarin da suke yi wajen tabbatar da zaman lafiya da kuma kawo karshen ayyukan ta'addancin kungiyar Boko Haram.

  • Lai Muhammad: Fitinar Kirkiro Biafra Na Kungiyar IPOB Ya Kawo Karshe

    Lai Muhammad: Fitinar Kirkiro Biafra Na Kungiyar IPOB Ya Kawo Karshe

    Nov 24, 2017 05:16

    Ministan watsa labaru da al'adu na Nijeriya Alhaji Lai Muhammad ya bayyana cewar fitinar kirkiro kasar Biafra da kungiyar 'yan aware ta Inyamurai IPOB ta tayar ya kawo karshe yana mai cewa kungiyar ba ta da wani goyon baya mai karfi a yankin Kudu maso yammacin kasar.

  • Buhari Ya Rantsar Da Sabon Sakataren Gwamnatin Tarayyar Nijeriya

    Buhari Ya Rantsar Da Sabon Sakataren Gwamnatin Tarayyar Nijeriya

    Nov 01, 2017 18:18

    Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya rantsar da sabon sakataren gwamnatin tarayyar kasar Boss Mustapha a yau din nan Laraba inda ya fara aikinsa a matsayin sabon sakataren gwamnatin.

  • Shugaba Buhari Yayi Kira Ga Hadin Kai Da Aiki Tare Tsakanin Kasashen Kungiyar D-8

    Shugaba Buhari Yayi Kira Ga Hadin Kai Da Aiki Tare Tsakanin Kasashen Kungiyar D-8

    Oct 20, 2017 17:18

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya kirayi shugabannin kasashen kungiyar D-8 da suke taro a kasar Turkiyya da su dau matakan da suka dace wajen kara karfafa alaka ta kasuwanci da zuba jari tsakanin kasashe membobin kungiyar.

  • Fadar Shugaban Nijeriya Ta Musanta Cewa Gwamnatin Kasar Na Fifita Yankin Arewacin Kasar

    Fadar Shugaban Nijeriya Ta Musanta Cewa Gwamnatin Kasar Na Fifita Yankin Arewacin Kasar

    Oct 14, 2017 05:50

    Fadar shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ta musanta zargin da wasu suke wa gwamnatin Buharin na fifita yankin arewacin kasar a kan sauran yankunan bayan kalaman da shugaban Bankin Duniya yayi na cewa Buharin ya shawarce su da su ba wa yankin arewacin kasar muhimmanci wajen ayyukansu.

  • Shugaba Buhari: Ba Zan Yarda Da Shirin Raba Nijeriya Ba

    Shugaba Buhari: Ba Zan Yarda Da Shirin Raba Nijeriya Ba

    Oct 01, 2017 10:24

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya yayi karin haske dangane da irin nasarorin da gwamnatinsa ta samu a fagagen tattalin arziki da tsaro yana mai cewa ba zai taba amincewa da kiran da wasu suke yi na raba Nijeriya da kuma ballewa ba.

  • Shugaba Buhari Ya Tafi Amurka Don Halartar Taron Majalisar Dinkin Duniya

    Shugaba Buhari Ya Tafi Amurka Don Halartar Taron Majalisar Dinkin Duniya

    Sep 17, 2017 16:55

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya bar Abuja, babban birnin tarayyar Nijeriyan zuwa birnin New York na Amurka don halartar taron babban zauren Majalisar Dinkin Duniya karo na 72 da za a gudanar a nan gaba.

  • Shugaba Buhari Ya Gana Da Jami'an Jam'iyyun APC Da PDP Na Najeriya

    Shugaba Buhari Ya Gana Da Jami'an Jam'iyyun APC Da PDP Na Najeriya

    Aug 25, 2017 16:37

    Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya yayi wata ganawa da shugabannin babbar jam'iyyar adawa ta kasar PDP da kuma jam'iyyarsa ta APC mai mulki a fadar gwamnati da ke birnin Abuja.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS