-
Faransa: Sabbin Takunkumin Amurka A Kan Iran, Rasha Da Koriya Ta Arewa Sun Saba Wa Doka
Jul 27, 2017 00:57Kasar Faransa ta sanar da cewa sabbin takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran, Rasha da Koriya ta Arewa sun yi hannun riga da dokokin kasa da kasa.
-
An Yi Allawadai Da Keta Alfarmar Wani Masallaci A Faransa
Jul 26, 2017 07:33Bangaren da ke sa ido kan kyamar musulmi a cikin kasashen nahiyar turai da ke karkashin kulawar cibiyar Azhar ya yi Allawadai da kan keta alfarmar wani masallaci na musulmi a gabashin kasar Faransa.
-
Gwamnatin Mali Ta Tabbatar Da Kama Wani Kasurgumin Dan Ta'adda A Timbuktu
Jul 23, 2017 12:59Ministan tsaron kasar Mali Janar Salif Traoré ya bayyana cewar dakarun kasar tare da taimakon na kasar Faransa sun sami nasarar kama wani babban kusa a kungiyar masu dauke da makamin nan ta Macina Liberation Front da ta jima tana kai hare-hare kan 'yan kasashen waje da kuma wasu cibiyoyin kasar Malin.
-
An Gudanar Da Zanga Zangar Kin Jinin Trump A Birnin Paris
Jul 14, 2017 02:24A yayin da Shugaba Donal Trump na Amurka ke kai ziyara a kasar Faransa, Amurkawa mazauna birnin Paris sun gudanar da zanga-zangar kin jinin siyasar Shugaban na Amurka
-
Halayyar Nuna Wariyar launin Fata Ta Shugaban Kasar Faransa.
Jul 14, 2017 01:56Halayyar Nuna Wariyar launin Fata Ta Shugaban Kasar Faransa.
-
Limamai A Turai Na Jerin Gwanon Kyammar Ta'addanci
Jul 10, 2017 01:48Wasu jagororin al'ummar musulmin turai sun hallara a wani gangami na kyammar ayyukan ta'addanci a birnin Balin na Jamus domin nunawa duniya yadda addinin na Islama ba shi da wata alaka da ta'addaci.
-
Faransa : Macron Zai Kira Taro Kan canjin Yanayi
Jul 08, 2017 13:42Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya sanar a wannan Asabar cewa zai hada wani taro a ranar 12 ga watan Disamba mai zuwa a matsayin na matakin farko kan batun canjin yanayi.
-
Yansanda A Birnin Paris Sun Wargaza Wani Sansanin Yan Gudun Hijira Wanda Ba Ya Bisa Ka'ida
Jul 07, 2017 14:32A lokacin yan gudun hijira suke ci gaba da kwarara zuwa kasashen turai daga yankuna daban daban na gabas ta tsakiya da kuma wasu kasashen Afrika saboda gujewa rikici ko talauci, yansanda a birnin Paris na kasar faransa sun tada wani sansanin yan gudun hijira a arewacin birnin Paris.
-
Kafa Rundunar Hadaka A Arewa Maso Yammacin Afirka
Jul 04, 2017 14:20Faransa tayi alkawarin taimakawa kasashen biyar na yankin Sahel domin kafa Rundunar hadin gwiwa ta yaki da 'yan ta'adda
-
Faransa Za Ta Bada Kudin Kafa Sabuwar Rundunar Kasashen Yankin Sahel
Jul 04, 2017 02:16Kasashen da su ka yankin Sahen sun kuduri kafa wata sabuwar rundunar hadin gwiwa domin fada da ta'addanci.