Pars Today
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya sanar da nadin sabbin ministocin ayyukan cikin gida da Noma da kuma Al'adu bayan shafe makonni yana laluben kwararrun da zai ci gaba da gudanar da aiki da su a kasar.
Ruwan sama tamakar da bakin kwarya da suka haifar da ambaliya sun yi sanadin mutuwar mutum akalla 13 a yankin kudu maso yammacin Faransa.
Rundunar sojin Burkina Faso ta sanar da kaddamar da hare-hare kan wasu gungun 'yan ta'adda a shiyar arewacin kasar tare da halaka 10 daga cikinsu.
Shugaba Emanuelle Macron, ya bayyana cewa tattaunawa da hadin gwiwa ta kasashen duniya ce hanyar magance sabanin da ake da shi da Iran.
Shugaba Emmanuel Macron na Faransa zai gana da takwaransa na Jamhuriya Musulinci ta Iran, a daura da babban taron Majalisar Dinkin Duniya, karo na 73 a birnin New York.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kakkausar suka ga 'yan sandan kasar Faransa saboda sakacin da suka nuna yayin da 'yan wata kungiyar ta'addanci suka kai wa ofishin jakadancin Iran din da ke birnin Paris hari.
Jairdar Newyorka Times ta ba da labarin cewa; A gwamnatance kasar faransa ta yarda da cewa sojojinta sun azabtar da mutanen Aljeriya a lokacin fafutukar neman 'yanci a tsakanin 1950 zuwa 1960
Shugaban kasar Faransa ya bayyana haka ne a yayin da yake ganawa da jakadun kasar a birnin Paris a jiya litinin
Shugaban kasar Tunusiya ya jaddada aniyar kasarsa ta ci gaba da farfado da harkar siyasa da bunkasa tattalin arzikinta.
Kasashen Faransa da Rasha sun cimma wata matsaya ta aike wa da kayan agaji a yankin Ghouta dake yammacin Siriya, wanda sojojin gwamnatin Bashar Al'assad suka kwato a watan Afrilu da ya gabata.