Pars Today
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya bayyana abin da Italiyan ta yi da cewa rashin sanin ya-kamata ne.
Wani mutum dan asalin kasar Faransa ya kashe kansa ta hanyar fadowa daga kololuwar masallacin Ka'aba a Makkah.
Mutane akalla 4 ne yan sanda a kasar Faransa suka tabbatar da jikatansu sanadiyar tashin bom a wani dakin ajiyar kayakin gona a birnin Strasbourg.
Yau Talata, an fara wani babban taron muhawara a birnin Paris mai manufar sasanta 'yan Libiya, da zumar samar da hanyoyin shirya zabukan kasar kafin karshen wannan shekara.
Shugaba Emanuelle Macron, na Faransa ya karama dan ci-rani nan na kasar Mali, sakamakon kwazon da ya nuna wajen hawa wani bene domin ceto wani karamin yaro da ya makale.
Shugaba Emmanuel Macron, na Faransa ya yi kira ga kamfanonin kasarsa akan su kara zuba jari a Rasha, musamman a bangaren da suka fio karfi kamar abincin na safarawa da harkokin sarararin samaniya da kuma kayan lataroni.
Bayan tsunduma cikin yajin aiki, ma'aikatan kasar Faransa suna gudanar da zanga-zangar kin jinin gwamnati a gariruwa sama da 140 na kasar a wannan Talata.
Bayan tsunduma cikin yajin aiki, ma'aikatan kasar Faransa suna gudanar da zanga-zangar kin jinin gwamnati a garuruwa sama da 140 na kasar a wannan Talata.
Kakakin Majalisar Dokokin Libiya da ke da matsuguni a garin Tabruk ya bayyana rashin amincewarsu da shawarar da kasar Faransa ta gabatar a matsayin hanyar warware dambaruwar siyasar kasar.
A daidai lokacin da yahudawan mamaya na Israila da Amurka ke murnar maida ofishin jakadancin Amurkar a birnin Kudus, kasashen duniya na ci gaba da yin allawadai da abunda wasunsu suka danganta da kisan kiyashi a Gaza.