Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

faransa

  • Iran Ta Yi Allawadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai A Birnin Paris

    Iran Ta Yi Allawadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai A Birnin Paris

    May 14, 2018 07:13

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana harin da aka kai a birnin Paris da cewa: aiki ne na ta'addanci, kuma Iran tana yin Allawadai da shi.

  • Yarjejeniyar Nukiliya : Macron Da Rohani Sun Tattauna Ta Wayar Tarho

    Yarjejeniyar Nukiliya : Macron Da Rohani Sun Tattauna Ta Wayar Tarho

    May 09, 2018 16:59

    Shugaba Emmanuel Macron na Faransa da twakwaranasa na Iran Hassan Rohani sun tattauna ta wayar tarho yau Laraba bayan ficewar Amurka daga yarjejeniyar nukiliyar kasar Iran.

  • Faransa : Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kyamar Macron

    Faransa : Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kyamar Macron

    May 05, 2018 17:28

    A Faransa dubban mutane ne suka fito wata zanga-zanga a wasu sassan kasar ciki har Paris don nuna rashin amincewa da manufofin shugaban kasar Emanuelle Macron.

  • Rauhani Da Macron Sun Tattauna Batun Yarjejeniyar Shirin Iran Na Nukiliya

    Rauhani Da Macron Sun Tattauna Batun Yarjejeniyar Shirin Iran Na Nukiliya

    Apr 30, 2018 06:46

    Shugabannin kasashen Iran da Faransa sun tattauna ta wayar tarho kan muhimman batutuwa da suka shafi alaka tsakanin kasashen biyu, da kuma batun yarjejeniyar shirin Iran na nukiliya.

  • Masar: Martanin Cibiyar Darul Fatawa Kan Kalubalantar Kur’ani Da Faransawa 300 Suka Yi

    Masar: Martanin Cibiyar Darul Fatawa Kan Kalubalantar Kur’ani Da Faransawa 300 Suka Yi

    Apr 26, 2018 06:38

    Khalid Umran babban sakataren cibiyar darul fatawa ta kasar Masar, ya bayyana kiran da wasu fitattun Faransawa 300 suka yi na a cire wasu ayoyin kur’ani da cewa aiki ne na shaidanci.

  • Faransa : Macron Na Ziyara A Amurka

    Faransa : Macron Na Ziyara A Amurka

    Apr 23, 2018 11:10

    Yau Litini, shugaba Emanuelle Macron na Faransa ke fara ziyara a Amurka, mai manufar shawo kan takwaransa na Amurkar ya canza ra'ayinsa kan yarjejeniyar nukiliyar Iran, ta ci gaba da aiki.

  • Shugaba Assad Ya Mayar Da Lambar Karramawa Mafi Girma Da Faransa Ta Ba Shi

    Shugaba Assad Ya Mayar Da Lambar Karramawa Mafi Girma Da Faransa Ta Ba Shi

    Apr 20, 2018 18:50

    Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya mayar da wata lambar karramawa mafi girma ta shugabannin kasar Faransa da aka ba shi, domin nuna rashin amincewa da shigar Faransa cikin jerin kasashen da suka kaiwa Syria hari.

  • Macron Da May Sun Fuskanci Fushin 'Yan Majalisun Kasashensu Kan Harin Siriya

    Macron Da May Sun Fuskanci Fushin 'Yan Majalisun Kasashensu Kan Harin Siriya

    Apr 17, 2018 05:02

    'Yan majalisun kasashen Faransa da Birtaniyya sun tutsiye da kuma nuna fushinsu ga Emmanuel Macro, shugaban kasar Faransan da kuma Theresa May, firayi ministan Birtaniyyan sakamakon harin da suka kai kasar Siriya ba tare da izinin MDD ko kuma alal akalla izinin majalisun kasashen na su ba.

  • Macron Ya Ce Ba Zai Goyi Bayan Hana Sanya Hijabi a Kasar Faransa Ba

    Macron Ya Ce Ba Zai Goyi Bayan Hana Sanya Hijabi a Kasar Faransa Ba

    Apr 16, 2018 18:59

    Shugaban kasar Faransa ya bayyana cewa shi ba zai goyi bayan hana sanya hijabi a kasar ba, kuma ya ce wajibi ne a mutunta akida da kuma addinin ko wani dan kasa.

  • Amurka, Faransa Da Birtaniya Sun Kai Wa Siriya Hari

    Amurka, Faransa Da Birtaniya Sun Kai Wa Siriya Hari

    Apr 14, 2018 06:29

    Kasashen Amurka da Birtaniya da kuma Faransa, sun kai wa kasar Siriya harin soji a cikin daren jiya Juma'a wayewar safiyar wannan Asabar, kan abunda suka kira maida martani a kan shugaba Bashar Al'Asad na Siriya bisa zarginsa da amfani da makami mai guba a yankin Duma dake kusa da birnin Damascos a ranar 7 ga watan nan.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS