Pars Today
Gwamnatin Siriya ta danganta hare haren sojin da kasashen Amurka, Birtaniya da Faransa suka kai mata a cikin daren jiya da keta dokokin kasa da kasa da hurimin da kasar take da shi.
Muhammad Bin Salman ya gana da jagorar kungiyar MKO mai adawa da tsarin musulunci a Iran Maryam Rajabi, a gidansa da ke birnin Paris
Kotu a kasar Senegal ta yanke hukuncin daurin shekaru 15 a kidan kaso kan ga wani dan kasar mai dauke da takardar zama dan kasar Faransa bayan da ta same shi da lafin alaka da kungiyoyin 'yan ta'adda.
Faransa za ta taimaka wa kasar Saudiyya wajen samar da katafaren dakin wassani da wake wake, yayin da za'a fara haske fina finan Saudiyya a wajen bikin baje kolin fina- finai na ''CANE''.
Wata kotu a kasar Senegal ta zartar da hukuncin dauri na tsawon shekaru 15 a gidan kurkuku kan wani dan kasar da ke da takardar dan kasa a Faransa bayan samunsa da laifin shiga kungiyar ta'addanci.
Shugaban kasar Faransa ya jaddada muhimmancin kare hakkokin kungiyoyin fararen hula a kasar Masar.
Ta'addancin da sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi a ranar juma'ar da ta gabata a yankin zirin Gaza ya daga muryar kasashen Duniya ciki har da kawayenta kamar Birtaniya da Faransa.
Ma'aikatar cikin gidan Faransa ta sanar da korar mutane 20 da ta zarge su da tsattsauran ra'ayi cikin shekarar 2017
Tsohon shugaban kasar Faransa, Nicolas Sarkozy, zai gurfana gaban kotu ladabtarwa kan zargin cin hanci da rashawa da kuma yunkurin hana alkali gudanar da aikinsa.
Kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasa da kasa da dama sun ce, shekaru uku na hare haren da Saudiyya ke jagoranta a Yemen, ana kai su ne da makaman yaki da Faransa ta sayar wa Saudiyya.