-
Gambiya: An Gabatar Da Sojoji 10 Bisa Zargin Kitsawa Gwamnati Makarkashiya
Nov 28, 2017 12:12Kamfanin dillancin labarun faransa ya nakalto cewa an gabatar da sojojin ne a jiya litinin bisa tuhumar laufukan bijirewa aiki da umarni da kuma kitsa makarkashiyar kifar da gwamnati a watan Yuni.
-
Gambiya : An Fara Binciken Yadda Jammeh Ya Tafiyar Da Harkokin Kudaden Baitulmali
Aug 11, 2017 17:56Hukumar binciken da gwamnatin kasar Gambiya ta kafa domin duba yadda tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh ya tafiyar da harkokin kudaden baitulmalin kasar ta fara sauraron ra'ayoyin jama'a karo na farko.
-
An Gudanar Da Wani Shirin Bayar Da Horo Kan Bankin Muslunci A Gambia
Aug 09, 2017 16:37An gudanar da wani shiri na bayar da horo kan ayyukan bankin muslunci a kasar Gambia, wanda cibiyar kula da harkokin kudi da ayyukan tattalin arziki ta yammacin Afirka WAIFEM ta dauki nauyin shiryawa.
-
Tsohon Ministan Cikin Gida Na Gambiya Zai Ci Gaba Da Zama A Gidan Yarin Swiss
Aug 03, 2017 10:58An sanar da cewa tsohon ministan cikin gidan kasar Gambiya Ousman Sonko zai ci gaba da zama a gidan yarin kasar Swiss har na tsawon wasu watanni uku masu zuwa bayan da antoni janar na kasar ya yanke shawarar kara fadada bincike kan zargin da ake masa na take hakkokin bil'adama.
-
Kasar China Ta Yi Alkawarin Taimakawa Kasar Gambiya
Aug 02, 2017 11:05Ministan harkokin wajen kasar China Wang Yi ya bayyana cewar kasar Chinan ta yi alkawarin taimakawa kasar Gambiya a bangaren ayyukan gona, yawon shakatawa da sauran fannoni.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Duniya Ta Taimakawa Gwamnatin Gambia
Jul 18, 2017 12:02Wakilin Majalisar Dinkin Duniya a yammacin Afirka Muhammad Bin Chambas ya bukaci kasashen duniya su ka taimakawa gwamnatin kasar Gambiya
-
Gambiya : An Kafa Kwamitin da Zai Binciki Kaddarorin Jammeh
Jul 14, 2017 16:07Shugaban Gambiya, Adama Barrow ya kafa kwamitin da zai binciki dukiyar da tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh ya mallaka.
-
Wasu Daruruwan Jama'a Sun Gudanar Gangami A Mahaifar Tsohon Shugaban Gambia
Jun 05, 2017 06:34Wasu daruruwan jama'a sun gudanar da gangami a kauyen Kanilai mahaifar tsohon shugaban kasar Gambia Yahya Jameh, da ke neman dakarun ECOWAS su fice daga kauyen nasu.
-
An Yi Taho Mu Gama Tsakanin Magoya Bayan Jammeh Da Dakarun ECOMIG
Jun 04, 2017 05:36Rahotanni daga kasar Gambiya sun bayyana cewar alal akalla mutane 6 sun sami munanan raunuka sakamakon wani fito na fito da aka yi tsakanin magoya bayan tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh da dakarun kungiyar ECOWAS wato ECOMIG da aka shigo da su kasar tun bayan rikicin da ya biyo bayan zaben shugaban kasa da aka gudanar a kasar.
-
Jam’iyyar UDP Tayi Nasara A Kan Jam'iyyar Yahya Jammeh A Zaben ‘Yan Majalisar Gambia
Apr 08, 2017 05:38Jam’iyyar UDP mai mulki a kasar Gambiya ta samu gagarumin rinjaye a zaben ‘yan majalisar kasar da aka gudanar a ranar Alhamis din da ta gabata lamarin da ya kawo karshen rinjaye da jam'iyyar tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh take da ita a majalisar.