• Amsar Jammeh  Ga ECOWAS: Ba Zan Sauka Daga Karagar Mulki Ba

    Amsar Jammeh Ga ECOWAS: Ba Zan Sauka Daga Karagar Mulki Ba

    Dec 22, 2016 05:50

    Shugaban Gambiya Yahya Jammeh ya yi watsi da kokarin da shugabannin kungiyar tattalin arziki na Yammacin Afirka (ECOWAS) suke yi na sasanta rikicin siyasar kasar, yana mai cewa babu abin da zai sa shi sauka daga karagar mulkin kasar.

  • ECOWAS Ta Nada Buhari A Matsayin Babban Mai Shiga Tsakani A Rikicin Gambiya

    ECOWAS Ta Nada Buhari A Matsayin Babban Mai Shiga Tsakani A Rikicin Gambiya

    Dec 18, 2016 05:30

    Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen Yammacin Afrika (ECOWAS) ta zabi shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari a matsayin babban mai shiga tsakani don magance takaddamar siyasar da ta kunno kai a kasar Gambiya bayan kin amincewar da sakamakon zaben shugaban kasar da shugaba Yahya Jammeh yayi.

  • Kungiyar ECOWAS Ta Ce Dole Ne Yahyah Jame Na Gamabia Ya Sauka Bayan Karewar Wa'adinsa

    Kungiyar ECOWAS Ta Ce Dole Ne Yahyah Jame Na Gamabia Ya Sauka Bayan Karewar Wa'adinsa

    Dec 17, 2016 16:37

    Shugaban kasar Liberia kuma shugaba karba karba na kungiyar raya tattalin arziki na yammacin Afrika ECOWAS ta bayyana cewa dole ne shugaban kasar Gambia Yahayah Jeme ya sauka daga kan kujerar shugabancin kasar a karshen wa'adinsa a cikin watan Jeneru mai kamawa.

  • Kungiyar OIC Ta Bukaci Shugaba Jammeh Da Ya Sauka Daga Mulki Don Gudun Rikici

    Kungiyar OIC Ta Bukaci Shugaba Jammeh Da Ya Sauka Daga Mulki Don Gudun Rikici

    Dec 16, 2016 17:13

    Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi (OIC) ta bukaci shugaban kasar Gambiya Yahya Jammeh da ya girmama sakamakon zaben 1 ga watan Disamban da aka gudanar a kasar inda aka sanar da Adama Barrow a matsayin wanda ya lashe zaben.

  • Tawagar ECOWAS Ta Kasa Cimma Matsaya Tare Da Yahya Jammeh Na Gambia

    Tawagar ECOWAS Ta Kasa Cimma Matsaya Tare Da Yahya Jammeh Na Gambia

    Dec 14, 2016 10:02

    Shugabar kasar Liberia Ellen Johnson Sirleaf, wadda ta jagoranci tawagar kungiyar ECOWAS zuwa kasar Gambia a jiya Talata wadda ta hada har da shugabannin Najeriya da Ghana, ta bayyana cewa ba su cimma wata matsaya tare da Yahya Jammeh kan warwaren rikicin siyasar kasar ba.

  • Jam'iyyar Shugaba Jammeh Ta Shigar Da Kara Kan Sakamakon Zaben Shugaban Kasar

    Jam'iyyar Shugaba Jammeh Ta Shigar Da Kara Kan Sakamakon Zaben Shugaban Kasar

    Dec 14, 2016 11:07

    A daidai lokacin da alamu suke nuni da rashin nasarar kokarin shiga tsakanin da kungiyar ECOWAS ta tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka take yi don magance rikicin siyasar da ya kunno kai a kasar Gambiya, jam'iyyar APRC mai mulki a kasar ta shigar da kara tana kalubalantar sakamakon zaben shugaban kasar da hukumar zaben kasar ta sanar inda ta ce shugaba Yahya Jammeh ya sha kaye.

  • Tawagar ECOWAS Ta Isa Gambia Don Tattaunawa Da Shugaba Yahyah Jame

    Tawagar ECOWAS Ta Isa Gambia Don Tattaunawa Da Shugaba Yahyah Jame

    Dec 13, 2016 17:11

    Shugaban tarayyar Nigeria tare da tawagar ECOWAS sun isa kasar Gambia don shawo kan shugaba Jame ya rungumi kaddara ya mika mulki ga zabebben shugaban kasar a cikin wata mai kamawa.

  • Shugaban Hukumar Zaben Gambiya Ya Ja Kunnen Shugaba Jammeh

    Shugaban Hukumar Zaben Gambiya Ya Ja Kunnen Shugaba Jammeh

    Dec 13, 2016 11:11

    Shugaban hukumar zaben kasar Gambiya Alieu Momarr Njai ya ja kunnen shugaban kasar Yahya Jammeh dangane da kin amincewa da sakamakon zaben shugaban da yayi yana mai cewa hakan ba zai sauya hakikanin lamarin cewa ya sha kaye a zaben shugaban kasar da aka gudanar ba.

  • An Tsaurara Matakan Tsaro A Babban Birnin Kasar Gambiya

    An Tsaurara Matakan Tsaro A Babban Birnin Kasar Gambiya

    Dec 11, 2016 11:19

    Rahotanni daga kasar Gambiya sun bayyana cewar an ba za jami'an tsaro a kusan dukkanin lungunan birnin Banjul, babban birnin kasar don tabbatar da tsaro bayan da shugaban kasar Yahya Jammeh yayi watsi da sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar inda ya sha kaye.

  • Zababben Shugaban Gambia Na Bin Hanyoyin Karbar Mulki Ta Ruwan Sanyi

    Zababben Shugaban Gambia Na Bin Hanyoyin Karbar Mulki Ta Ruwan Sanyi

    Dec 10, 2016 18:59

    Zababben shugaban kasar Gambia Adama Barrow ya ce yana bin dukkanin hanyoyi domin ya karbi mulki ta hanyar ruwan sanyi, tare da gamsar da Yahya Jammeh kan ya amince da kayin da ya sha kamar yadda amince da hakan daga farko.