Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

hasan ruhani

  • Shugaba Rohani Ya Gana Da Ayatollahi Sistani

    Shugaba Rohani Ya Gana Da Ayatollahi Sistani

    Mar 13, 2019 16:47

    Shugaban jamhoriyar musulinci na Iran ya gana babban marja'in mabiyar mazhabar shi'a a kasar Iraki Ayatollahi sayyid Ali Sistani

  • Ruhani: Manufar Taron Sochi Ita Ce Yaki Da Ayyukan Ta'addanci A Yankin Gabas Ta Tsakiya.

    Ruhani: Manufar Taron Sochi Ita Ce Yaki Da Ayyukan Ta'addanci A Yankin Gabas Ta Tsakiya.

    Feb 14, 2019 19:13

    Shugaban kasar Iran Hujjatul Islam Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa manufar taron Sochi na kasar Rasha ita ce yaki da yan ta'adda da kuma dawo da zaman lafiaya a kasar Siriya.

  • Shugaban Kasar Iran Ya Aike Da Ta'aziyya Ga Iyalan Aya. Sayyid Hashimi Sharudi

    Shugaban Kasar Iran Ya Aike Da Ta'aziyya Ga Iyalan Aya. Sayyid Hashimi Sharudi

    Dec 25, 2018 07:44

    Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhuni ya aike da sakon ta'aziyya ga iyalan Aya. Hashimi Shahrudiya shugaban majalisar maslahar tsarin mulkinn JMI kum tsohon alkalin alkalan kasar wanda Allah yayiwa rasuwa a jiya da yamma.

  • Shugaba Hassan Rauhani Ya Kai Ziyara A Turkiyya

    Shugaba Hassan Rauhani Ya Kai Ziyara A Turkiyya

    Dec 20, 2018 21:42

    Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya kai ziyarar aiki a yau a kasar Turkiya.

  • Rouhani: Amurka Ba Ta Isa Ta Hana Iran Huldar Kasuwanci Da Kasashen Duniya

    Rouhani: Amurka Ba Ta Isa Ta Hana Iran Huldar Kasuwanci Da Kasashen Duniya

    Dec 04, 2018 16:59

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar Amurka ba ta isa ta hana Jamhuriyar Musulunci ta Iran hulda ta kasuwanci da kasashen duniya ba.

  • Rauhani: Al'ummar Iran Za Su Yi Tsayin Daka Wajen Fuskantar Takunkumin Amurka

    Rauhani: Al'ummar Iran Za Su Yi Tsayin Daka Wajen Fuskantar Takunkumin Amurka

    Nov 10, 2018 19:02

    Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya ce; al'ummar Iran za su ci gaba da yin tsayin daka wajen fuskantar takunkumin da Amurka ta kakaba wa kasarsu.

  • Rouhani: Kashe Khashoggi, Babbar Jarabawa Ce Ga Masu Ikirarin Kare Hakkokin Bil'adama

    Rouhani: Kashe Khashoggi, Babbar Jarabawa Ce Ga Masu Ikirarin Kare Hakkokin Bil'adama

    Oct 24, 2018 11:11

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani yayi Allah wadai da kisan gillan da aka yi wa Jamal Khashoggi, sanannen dan jaridar kasar Saudiyyan nan yana mai bayyana cewar kisan gillan da aka yi masa wata babbar jarabawa ce ga masu ikirarin kare hakkokin bil'adama.

  • Shugaba Hassan Rauhani Ya Dawo Gida Daga Taron Majalisar Dinkin Duniya

    Shugaba Hassan Rauhani Ya Dawo Gida Daga Taron Majalisar Dinkin Duniya

    Sep 27, 2018 12:52

    Shugaban na Jamhuriyar musulunci ta Iran ya yi kwanaki biyar a birnin Newyork inda ya halarti taron babban zauren Majalisar Dinkin Duniya da kuma ganawa da shugabannin kasashe

  • Rouhani: Iran Ba Ta Nemi Ganawa Da Shugaban Amurka Donald Trump Ba

    Rouhani: Iran Ba Ta Nemi Ganawa Da Shugaban Amurka Donald Trump Ba

    Sep 26, 2018 11:19

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar bai taba neman tattaunawa ko ganawa da shugaban kasar Amurka Donald Trump ba, yana mai cewa babu wani amfani cikin irin wannan tattaunawar.

  • Rauhani: Bakar Siyasar Amurka A Kan Iran Ba Za Ta Yi Nasara Ba

    Rauhani: Bakar Siyasar Amurka A Kan Iran Ba Za Ta Yi Nasara Ba

    Sep 26, 2018 06:49

    Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya bayyana cewa; bakar siyasar Amurka a kan kasar Iran ba za ta taba yin nasara ba.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS