-
Ko Kun San Na (189) Talata 03 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Sep 24, 2018 08:25Yau Talata 03-Mehr -1397H.Sh=15-Muharram-1440H.K.=25-Satumba-2018M.
-
Ko Kun San Na (188) Litinin 02 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Sep 23, 2018 11:17Yau Litinin 02-Mehr -1397H.Sh=14-Muharram-1440H.K.=24-Satumba-2018M.
-
MDD Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ahwaz
Sep 23, 2018 06:44Sakatare Janar Na Majalisar Dinkin Duniya António Guterres ya yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai garin Ahwaz dake kudu maso yammacin kasar Iran
-
Harin Ta'addancin Da Aka Kai Garin Ahwaz Da Ke Lardin Khuzestan Na Kasar Iran
Sep 23, 2018 05:16Harin da wani gungun 'yan ta'adda suka kai kan jami'an tsaron Iran da al'ummar garin Ahwaz da ke lardin Khuzestan a shiyar kudu maso yammacin kasar Iran ya lashe rayukan mutane 29 tare da jikkata wasu 57 na daban.
-
Duniya Na Ci Gaba Da Allawadai Da Harin Ahwaz A Iran
Sep 22, 2018 17:17Kasashen na duniya na ci gaba da aikewa da sakon ta'aziya ga al'ummar Iran, bayan harin ta'addancin da ya yi sanadin shahadar mutane akalla 29 a garin Ahwaz dake Kudu maso yammacin Iran a yau Asabar.
-
Iran : Jagora Ya bukaci A Binciko Wadanda Suka Shirya Harin Ahwaz
Sep 22, 2018 16:47Bayan harin ta'addancin da aka kai a garin Ahwaz yau Asabar, Jagoran juyin juya halin Musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya mika sakon ta'aziyarsa ga iyalan shahidan da lamarin ya rusa dasu.
-
Iran Za Ta Maida Martani Mai Tsanani Bayan Harin Ta'addancin Ahwaz
Sep 22, 2018 15:49Shugaban Kasar Iran, Hassan Ruhani, ya bayyana cewa Jamhuriya Musulinci ta Iran za ta maida martani mai tsanani bayan harin ta'addancin da aka kai kan faretin sojoji yau Asabar a garin Ahwaz dake yankin Khouzistan a kudu maso yammacin kasar.
-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Mutane Da Dama A Garin Ahwaz Na Kasar Iran
Sep 22, 2018 11:55Wasu gungun 'yan ta'adda sun bude wuta kan jami'an tsaron Iran da fararen hula da suke gudanar da bikin makon tsaron kasa a garin Ahwaz da ke shiyar kudu maso yammacin Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Iran Ta Bukaci MDD Ta Yi Allah Wadai Da Barazanar Da H.K.Isra'ila Ke Yi Kan Kasarta
Sep 20, 2018 06:38Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bukaci Majalisar Dinkin Duniya kan ta dauki matakin yin Allah wadai da barazanar da haramtacciyar kasar Isra'ila take yi na kaddamar da hare-haren makaman nukiliya kan kasarta.
-
Faransa : Macron, Zai Gana Da Rohani A Babban Taron MDD
Sep 19, 2018 14:47Shugaba Emmanuel Macron na Faransa zai gana da takwaransa na Jamhuriya Musulinci ta Iran, a daura da babban taron Majalisar Dinkin Duniya, karo na 73 a birnin New York.