Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Jagora: Iran Ta Tsaya Kyam Kan Fin Karfin Makiya

    Jagora: Iran Ta Tsaya Kyam Kan Fin Karfin Makiya

    Apr 26, 2018 07:25

    Jagoran juyin juya halin musulunci Aya. Sayyid Aliyul Khamina'i ya bayyana cewa JMI ta tsaya kyem kan fin karfin da kasashen masu girman kai suke son yi mata kimani shekaru 40 a halin yanzu, godiya ga karantarwar Al-Qur'ani mai girma.

  • Ko Kun San Na (43) Laraba 12 Ga Watan Urdibehesh Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.

    Ko Kun San Na (43) Laraba 12 Ga Watan Urdibehesh Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.

    Apr 25, 2018 09:08

    Yau Laraba 12-Urdibehesht-1397H.Sh= 15-Shaaban-1439H.K.=02-Mayu-2018M.

  • Ko Kun San Na (42) Talata 11 Ga Watan Urdibehesh Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.

    Ko Kun San Na (42) Talata 11 Ga Watan Urdibehesh Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.

    Apr 25, 2018 09:06

    Yau Talata 11-Urdibehesht-1397H.Sh= 14-Shaaban-1439H.K.=01-Mayu -2018M.

  • Ko Kun San Na (41) Litinin 10 Ga Watan Urdibehesh Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.

    Ko Kun San Na (41) Litinin 10 Ga Watan Urdibehesh Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.

    Apr 25, 2018 09:04

    Yau Litinin 10-Urdibehesht-1397H.Sh= 13-Shaaban-1439H.K.=30-Afrilun-2018M.

  • Ko Kun San Na (40) Lahadi  09 Ga Watan Urdibehesh Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.

    Ko Kun San Na (40) Lahadi 09 Ga Watan Urdibehesh Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.

    Apr 25, 2018 09:00

    Yau Lahadi 09-Urdibehesht-1397H.Sh= 12-Shaaban-1439H.K.=29-Afrilun-2018M.

  • Ko Kun San Na (39) Asabar 08 Ga Watan Urdibehesh Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.

    Ko Kun San Na (39) Asabar 08 Ga Watan Urdibehesh Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.

    Apr 25, 2018 08:55

    Yau Asabar 08-Urdibehesht-1397H.Sh= 11-Shaaban-1439H.K.=28-Afrilun-2018M.

  • EU : Yerjejeniyar Nukiliyar Iran, Na Nan Daram_ Mogherini

    EU : Yerjejeniyar Nukiliyar Iran, Na Nan Daram_ Mogherini

    Apr 25, 2018 06:27

    Babbar jami'ar diflomatsiyyar kasashen Turai, Federica Mogherini, ta ce yarjejeniyar nukiliyar Iran na Daram, kuma dole a ci gaba da kare ta.

  • Zarif: Matukar Amurka Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya, Iran Ba Za Ta Girmama Yarjejeniyar Ba

    Zarif: Matukar Amurka Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya, Iran Ba Za Ta Girmama Yarjejeniyar Ba

    Apr 25, 2018 00:56

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar matukar dai Amurka ta fice daga yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da ita, to kuwa Iran ba ta ganin ya zama wajibi a kanta ta ci gaba da girmama yarjejeniyar, sannan kuma za ta dawo tace sinadarin uranium din da take yi a baya.

  • Ana Ci Gaba Da Yin Allawadai Da Kisan Gillar Da Saudiyya Ta Yi Wa Sammad

    Ana Ci Gaba Da Yin Allawadai Da Kisan Gillar Da Saudiyya Ta Yi Wa Sammad

    Apr 24, 2018 14:44

    Ana ci gaba da yin Allwadai da kisan gillar da kawancen Saudiyya da Amurka suka yi wa shugaban majalisar koli ta siyasa a kasar Yeman Saleh Sammad.

  • Faransa : Macron Na Ziyara A Amurka

    Faransa : Macron Na Ziyara A Amurka

    Apr 23, 2018 06:40

    Yau Litini, shugaba Emanuelle Macron na Faransa ke fara ziyara a Amurka, mai manufar shawo kan takwaransa na Amurkar ya canza ra'ayinsa kan yarjejeniyar nukiliyar Iran, ta ci gaba da aiki.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS