Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Ko Kun San Na (282) laraba 06 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia

    Ko Kun San Na (282) laraba 06 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia

    Dec 20, 2017 03:35

    Yau Laraba 06-Day -1396H.SH=08-R-Thani-1439H.K.= 27-Decemba-2017M.

  • Ko Kun San Na (281) Talata 05 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia

    Ko Kun San Na (281) Talata 05 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia

    Dec 20, 2017 03:33

    Yau Talata 05-Day -1396H.SH=07-R-Thani-1439H.K.= 26-Decemba-2017M

  • Ko Kun San Na (280) Litinin  04 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia

    Ko Kun San Na (280) Litinin 04 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia

    Dec 20, 2017 03:30

    Yau Litinin 04-Day -1396H.SH=06-R-Thani-1439H.K.= 25-Decemba-2017M.

  • A Yau Laraba Ne Za A Gudanar Da Taron Tattaunawa Karo Na 4 Tsakanin Faransa Da Iran

    A Yau Laraba Ne Za A Gudanar Da Taron Tattaunawa Karo Na 4 Tsakanin Faransa Da Iran

    Dec 20, 2017 02:50

    A yau Laraba ne mataimkain ministan harkokin wajen kasar Iran a bangaren sharia Abbas Araqchi zai fara tattaunawa karo na 4 tsakanin Faransa da Iran a birnin Paris.

  • Iran A Mako – 21-12-2017

    Iran A Mako – 21-12-2017

    Dec 19, 2017 03:33

    Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Iran A Mako shirin da ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi a kowane mako inda muke leko muku wasu daga cikin batutuwa masu muhimmanci da suka faru a Iran cikin mako da fatan masu saurare suna cikin koshin lafiya kuma za  su kasance tare da mu tun daga farkon shirin har zuwa karshensa.

  • Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hawa Kujerar Nakin Da Amurka Ta Yi Kan Qudus

    Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hawa Kujerar Nakin Da Amurka Ta Yi Kan Qudus

    Dec 19, 2017 02:05

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kakkausar suka da kuma Allah wadai da hawa kujerar nakin da Amurka ta yi dangane da kudurin Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniay da ya bukaci Amurkan da ta janye sanarwar da ta yi na amincewa da birnin Kudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.

  • Iran A Mako – 23-09-1396

    Iran A Mako – 23-09-1396

    Dec 19, 2017 01:14

    Iran A Mako – 23-09-1396

  • Iran A Mako – 19-05-1396

    Iran A Mako – 19-05-1396

    Dec 19, 2017 01:01

    Iran A Mako – 19-05-1396

  • Babban Sakataren MDD Ya Maida Martani Ga Kafafen Yada Labaran Amurka Dangane Da Shirin Nukliyar Kasar Iran

    Babban Sakataren MDD Ya Maida Martani Ga Kafafen Yada Labaran Amurka Dangane Da Shirin Nukliyar Kasar Iran

    Dec 18, 2017 15:42

    Babban saktaren Majalisar dinkin duniya Antonio Guteres ya musanta labaran da kafafen yada labaran Amurka suka yada na cewa Iran ta sabawa kudurin MDD na 2231 kan shirin Nukliyar kasar.

  • Zarif:Iran Za Ta Kai Karar Amurka A Gaban MDD

    Zarif:Iran Za Ta Kai Karar Amurka A Gaban MDD

    Dec 17, 2017 03:07

    Ministan harakokin wajen Iran ya tabbatar da cewa Jamhuriyar musulinci ta Iran za ta shigar da karar Amurka a gaban Majalisar dinkin Duniya kan da'awar da wakiliyar Amurka a MDD ta yi na cewa Iran din na bawa kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen makamai.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS