-
Masar : A shirye Mu Ke Mu Kawar Da Sabaninmu Da Iran_ Al Sissi
Oct 24, 2017 07:18Shugaba Albdelfatah Al-Sissi, na Masar, ya ce a shirye kasarsa ta ke domin kawar da sabanin dake tsakaninta da Iran.
-
Kididdiga Tana Nuni Da Cewa Mafi Yawan Amurkawa Ba Su Goyon Bayan Siyasar Trump Kan Iran
Oct 24, 2017 03:00Wani masharhanci kan harkokin siyasar Amurka ya ce: Mafi yawan Amurkawa ba su goyon bayan bakar siyasar shugaban kasar Donald Trupm kan kasar Iran musamman kokarinsa na rusa yarjejeniyar nukiliya da aka cimma tsakanin Iran da manyan kasashen duniya.
-
Hamas: Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Tana Goyon Bayan Palasdinu
Oct 23, 2017 15:57Jami'i mai kula da alakar waje na kungiyar ta Hamas, Usama Hamdan ya ce Sun Ziyarci Iran ne domin samun goyon bayan kasashen musulmi ne akan sulhun palasdinawa.
-
Rasha: Duk Wani Sauyi Cikin Yarjejeniyar Shirin Iran Na Nukiliya Na Iya Kawo Karshenta
Oct 22, 2017 01:50Kasar Rasha ta bayyana cewar ba ta da wani shakku cikin cewa Iran tana ci gaba da aiwatar da dukkanin abubuwan da aka cimma da ita cikin yarjejeniyar nukiliya, tana mai cewa yin sauyi cikin yarjejeniyar yana iya kawo karshenta.
-
Ko Kun San Na (224) Litinin 08 ga Watan Aban Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 21, 2017 05:24Yau Litinin 08-Abaan-1396H.SH=10-Safar -1439H.K.=30-Octoba-2017M.
-
Ko Kun San Na (223) Lahadi 07 ga Watan Aban Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 21, 2017 05:22Yau Lahadi 07-Abaan-1396H.SH=09-Safar -1439H.K.=29-Octoba-2017M.
-
Ko Kun San Na (222) Asabar 06 ga Watan Aban Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 21, 2017 05:20Yau Asabar 06-Abaan-1396H.SH=08-Safar -1439H.K.=28-Octoba-2017M.
-
Iran Ta Yi Tir Da Hare-hare kan Masallatai A Afganistan
Oct 21, 2017 02:49Gwamnatin Jamhuriya Musulinci ta Iran ta yi tur da allawadai da jerin hare-haren kunar bakin wake da aka kai kan masallatai a biranen Kabul da Ghor na kasar Afganistan.
-
Sheikh Siddiqi: Makiya Sun Ci Kasa A Dukkanin Makirce-Makircensu Kan Iran
Oct 20, 2017 13:47Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran, Hujjatul Islam wal Muslimin Kazim Siddiqi ya bayyana cewar makiyan al'ummar Iran suna ci gaba da shan kashi a kan makirce-makircen da suke kullawa wa Iran, sai dai kuma duk da haka suna ci gaba da kokari wajen rarraba kan al'ummar wanda ya ce shi ma ba za su yi nasara ba.
-
Janar Baqeri: Daesh Suna Numfashinsu Na Karshe Ne A Kasar Siriya
Oct 20, 2017 13:46Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana cewar kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh tana numfashinta na karshe ne a kasar Siriya, yana mai jinjinawa irin nasarorin da aka ce ci gaba da samu a kan 'yan ta'adda a duk fadin kasar Siriyan.