-
An Yi Garkuwa Da Wani Tsohon Minista A Kamaru
Mar 21, 2019 14:38Hukumomin jamhuriyar Kamaru sun ce, an yi garkuwa da wani tsohon minista a yankin masu magana da turancin Ingilishi dake shiyyar arewa maso yammacin kasar.
-
An Sako Daliban Da Aka Sace A Kamaru
Feb 18, 2019 04:36Rahotanni daga Jamhuriya Kamaru, na cewa an sako daliban makarantar nan kimanin 200 da aka sace ranar Asabar data gabata a birnin Bamenda dake arewa maso yammacin kasar.
-
An Sace Dalibai 200 A Kamaru
Feb 17, 2019 10:28Rahotanni daga Kamaru na cewa wasu mayaka sun yi awan gaba da dalibai kimanin 200 a garin Bamenda dake yankin masu magana da turancin Ingilishi.
-
Kamaru: An Kashe Mutane 4 A Yankin Masu Magana Da Harshen Turancin Ingilishi
Feb 12, 2019 07:16Majiyar gwamnatin kasar Kamaru ta sanar da cewa; An kashe mutane 4 a yankin masu magana da harshen turancin ingilishi
-
Amurka Ta Dakatar Da Baiwa Kamaru Tallafin Soji
Feb 08, 2019 03:41Amurka ta sanar da soke tallafin soji da take baiwa Jamhuriya kamaru, bisa zargin jami'an tsaron kasar da mummunan toye hakkin bil adama.
-
Kamaru : 'Yan Adawan Da Ake Tsare Da Sun Fara Yajin Cin Abinci
Feb 01, 2019 04:48Madugun 'yan adawa a Jamhuriya Kamaru da kuma wasu makusantansa da ake tsare da, sun fara yajin cin abinci, a wani mataki na kalubalantar tsarewar da aka masu.
-
Kamaru : Amnesty Ta Bukaci A Sallami 'Yan Adawan Da Ake Tsare Da
Jan 29, 2019 16:13Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International, ta yi kira ga hukumomin Jamhuriya Kamaru, dasu sallami dukkan 'yan adawan da ake tsare, ciki har da jagoran 'yan adawan kasar dake ci gaba da bayyana kansa a matsayin wanda ya lashe zaben shugabancin kasar.
-
Kamaru : Al'amuran Jin Kai Sun Tabarbare A Yankuna Masu Magana Da Turancin Ingilishi
Jan 25, 2019 04:06Majalisar Dinkin Duniya, ta bayyana cewa mutane miliyan hudu da dubu dari uku ne (4,3) ke bukatar tallafin jin kai a kasar Kamaru.
-
Jami'an Tsaro A Kasar Kamaru Sun Kashe Wasu Yan Bindiga A Kasar
Jan 15, 2019 07:21Majiyar jami'an tsaron kasar Kamaru daga garin Bamenda ta bayyana cewa jami'an tsaron kasar sun kashe wasu mutane dauke da makamai su 7 a wani sumamaye da suka kaiwa mabuyarsu.
-
An Nada Sabon Firaminista A Kamaru
Jan 06, 2019 09:56Shugaba Paul Biya na Jamhuriya Kamaru, ya nada, Joseph Dion Ngute, dan asalin yankin masu magana da turancin Ingilishi a kudu maso yammacin kasar a matsayin sabon firaministan kasar.