Pars Today
Shugabannin kasashen Koriya ta kudu da kuma Koriya ta arewa na shirin gudanar da wani zama a birnin pyongyang na kasar Koriya ta arewa.
Koriya ta Arewa ta kalubalanci yadda tattaunawarta da Amurka ke tafiya, kwanaki biyu bayan ganawar da bangarorin biyu ke yi kan yarjejeniyar nukiliya.
Jakadan kasar Rasha a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya ce; Bayan da kasar Koriya ta Arewa ta bayyana shirinta na kawo karshen shirye-shiryenta na kera makaman nukiliya, to dole ne a kan kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya dauki matakin rage takunkumin da ya kakaba kan kasar ta Koriya.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya isa kasar Singapore a daren jiya, don shirya halartar ganawa a tsakaninsa da shugaban kasar Koriya ta Arewa a ranar 12 ga wannan wata.
Ministan harkokin wajen Rasha, Sergueï Lavrov, ya gana da Shugaban kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong Un a birnin Pyongyang, yau Alhamis a ci gaba da ziyarar da yake a kasar.
Shugaba Donald Trump na Amurka ya tabbatar da cewa, wata tawagar jami'an kasar sun isa Koriya ta arewa don tattaunawa game da shirye-shiryen ganawarsa da shugaba Kim Jong Un da aka shirya gudanarwa a ranar 12 ga watan Yuni a Singapore.
Shugaba Donald Trump na Amurka ya bayyana cewa akwai yiyiwar ya gana da takwaransa na Koriya ta Arewa Kim Jong Un kamar yadda aka tsara a ranar 12 ga watan gobe.
Shugaba Donald Trump, na Amurka ya bayyana cewa, mai yiwa a daga ganawar da ya shirya zai yi da takwaransa na Koriya ta Arewa, Kim Jong Un, a ranar 12 ga watan Yuni a Singapore
Fadar Shugaban kasar Amurka ta maida martani ga barazanar da koria ta arewa ta yi na dakatar da ganawar shuwagabannin kasashen biyu a kasar Singapore a cikin watan Yuni mai kamawa.
Koriya ta Kudu ta ce Shugaba Kim Jong-un na Koriya ta Arewa ya shaida cewa a watan Mayu mai kamawa zai rufe cibiyar da kasarsa take amfani da ita wajen gwajin makaman nukiliya.