Pars Today
Babban Kwamishinan dake kula da 'yan gudun hijra na Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa daga farkon shekarar 2018 din da ta gabata zuwa yanzu an kwashe bakin haure sama da dubu hudu daga kasar Libiya.
Wata majiyar jami'an tsaro a kasar Libya ta bayyana cewa akalla sojojin kasar karkashin Halifa Haftar 4 ne suka rasa rayukansu a wani fafatawa da suke yi da wasu yan bindiga a kudancin kasar.
Dakarun tsaron kasar Libiya sun samu nasarar tsarkake wani yankin na jahar Sabaha dake kudancin kasar tare kuma da kame wani komandan 'yan ta'addar ISIS
Kakakin sojan kasar Libya ne ya sanar da kashe wani kwamanda daga cikin kwamandojin kungiyar 'yan ta'adda ta al'ka'ida
Kakakin rundunar tsaron kasar Libiya ya sanar da kashe daya daga cikin komondojin kungiyar ta'addancin nan na Alqa'ida a kudancin kasar
Dakarun tsaron Libiya sun sanar da hallaka 'yan ta'adda biyu a gabashin kasar
Majiyar Diblomasiyya ta MDD a kasar Libya ta bayyana cewa Majalisar ta yi allawadai da kisan wani dan jarida mai daukan hoto da kuma wasu fararen hula a rikici na baya-bayan nan a birnin Tripolli babban birnin kasar Libya.
Wata majiya a birnin Tripoli babban birnin kasar Libya ta bayyana cewa an fara tsagaita budewa juna wuta a fadan da ake yi a kudu maso gabacin birnin a yau Lahadi.
Jakadan MDD na musamman a kasar Libya ya bayyana cewa kasar Libya, musamman yankin kudancin kasar, har yanzun yana cikin mumunan hali na tabarbarewar harkokin tsaro.
Wasu majiyoyin Diblomasiyya sun bayyana cewa sojojin Halifa Haftar a kasar Libya sun fara shirin kwace iko da birnin Tripoly Babban birnin kasar wanda zai kawo karshen gwamnatin hadin kan kasa wacce Fa'iz Suraj yake jagoranta.