Pars Today
A jiya Lahadi ne aka yi zaben shugaban kasar wanda ya fara daga karfe 8 na safe zuwa karfe 7 na marece
Al'ummar kasar Mali sun gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na biyu a wannan lahadi, inda aka fafata tsakanin shugaba mai ci Ibrahim Boubakar Keita da abokin hamayarsa Soumaila Cise.
An kama mutane uku wadanda ake tuhuma da ayyukan ta'addanci a kasar Mali a dai dai lokacin da ake shirin gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na biyu a kasar.
A Wannan Juma'a ce aka kawo karshen yakin neman zaben shugabancin kasa zagaye na biyu a Mali, inda ake shirin fafatawa tsakanin shugaba Ibrahim Boubacar Keita da Soumaila Cisse.
Majalisar Dinkin Duniya ce ta zargi sojojin na kasar Mali da kashe fararen hula da suka hada da wasu gwammai da sojojin gwamnati su ka yi wa kisan gilla ba bisa ka'ika ba.
Wasu daga cikin 'yan takarar shugabancin kasar Mali sun nuna rashin gamsuwa da sakamakon zaben da aka gudanar a kasar zagaye na farko, suna masu zargin gwamnati da shirya munakisa.
A Mali, za'a je zagaye na biyu a zaben shugaban kasar, bayan da aka kasa samun dan takara da ya samu kason da ake bukata domin lashe zaben a tashin farko.
Majiyar jami'an tsaro a kasar Mali ta bayyana cewa an kashe sojoji 4 da kuma yan bindiga 8 a wata fafatawa a tsakiyar kasar.
Tawagar 'yan sa ido ta kungiyar tarayya turai ta (EU) a zaben Mali, ta bukaci a bayyana rufunan zaben da aka samu matsala a yayin zaben shugaban kasar da ya gudana a ranar Lahadi data gabata.
Ma'aikatar cikin gidan kasar Mali ta sanar da cewa hare-hren da aka kai runfunan zabe da dama na kasar lamarin da ya janyo tarnaki a makomar zaben shugaban kasar.