Pars Today
Masu dauke da makamai sun kai hari da makaman roka a garin Kidal da ke arewacin kasar.
Yan ta'adda a arewacin kasar Mali sun cilla makaman roka har sau 10 a kan garin Kidal a dai dai lokacinda ake zaben shugaban kasa a duk fadin kasar a jiya Lahadi.
A wannn lahadi Al’ummar kasar Mali za su gudanar da zaben shugabancin kasa cikin tsauraran matakan tsaro
A yayin da ake shirye shiryen gudanar da zaben shugaban kasa a Mali, rikicin kabilanci ya ci rayukan mutum 17 a tsakiyar kasar.
Wakilin musamman na sakatare Janar na MDD, a yammacin Afrika, Mohamed Ibn Chambas, ya shaida wa kwamitin tsaron MDD, yadda rikicin Mali ke dada shafar makobtanta musamman Nijar da Burkina Faso.
Babban kwamishinan hukumar kare hakkin bil adama ta Majalsiar Dinkin Duniya, ya nuna matukar damuwarsa akan yadda rikicin kabilanci ke kara kamari a tsakiyar kasar Mali.
Jamhuriya Nijar ta ce za ta aike da wata bataliyar sojojinta data kunshi dakaru 842 a cikin tawagar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya cewa da (MINUSMA) a kasar Mali.
A Mali, yau Asabar ce aka fara yakin neman zamen shugaban, inda 'yan takara 24 zasu fafata a zaben na ranar 29 ga watan nan na Yuli da muke ciki.
Rahotannin dake cin karo da juna Mali, na cewa an kai wa sojojin Faransa hari a yankin Gao a tsakiyar kasar daga arewaci.
Shugaban Faransa Emmanuel Macron da takwaran sa na Kamaru sunyi allah wadai da harin da kungiyar jihadi ta kai cibiyar rundunar tsaro ta G5 a garin Sevare dake kasar Mali.