Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • An tsawaita aikin Dakarun Masar a kawancen Saudiya

    An tsawaita aikin Dakarun Masar a kawancen Saudiya

    Feb 05, 2017 12:47

    Shugaban kasar Masar ya tsawaita aiyukan Sojojin kasar sa a harin wuce gona da iri kan kasar Yemen kalkashin Jagorancin masarauta Ali-sa'oud

  • Wata Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Wasu Mutane Biyu Kan Zargin Ayyukan Ta'addanci

    Wata Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Wasu Mutane Biyu Kan Zargin Ayyukan Ta'addanci

    Feb 01, 2017 12:59

    Wata kotu a Masar ta yanke hukuncin kisa kan wasu mutane biyu kan zargin hannu a aikata ayyukan ta'addanci a kasar.

  • Masar Da Habasha Za Su Duba Batun Badakalar Madatsar Ruwa Ta Nahdha

    Masar Da Habasha Za Su Duba Batun Badakalar Madatsar Ruwa Ta Nahdha

    Feb 01, 2017 08:41

    Bangarorin Masar da Habasha za su duba hanyoyin da ya kamata su bi domin kawo karshen badalakar da ke tsakaninsu a kan batun ginin madatsar ruwa ta Nahdha a Habasha.

  • Masar Ta Yi Gargadi Kan Shirin Amurka Na Mai Da Ofishin Jakadancinta Zuwa Birnin Qudus

    Masar Ta Yi Gargadi Kan Shirin Amurka Na Mai Da Ofishin Jakadancinta Zuwa Birnin Qudus

    Jan 29, 2017 08:54

    Shugaban kasar Masar ya yi gargadi kan shirin sabuwar gwamnatin Amurka na dage ofishin jakadancinta daga birnin Tel-Aviv na haramtacciyar kasar Isra'ila zuwa birnin Qudus na Palasdinu.

  • Trump Na Nazarin Saka Kungiyar Muslim Brotherhood Ta Masar A Cikin 'Yan Ta'adda

    Trump Na Nazarin Saka Kungiyar Muslim Brotherhood Ta Masar A Cikin 'Yan Ta'adda

    Jan 27, 2017 14:04

    Gwamnatin Donald Trump na nazarin saka kungiyar 'yan uwa musulmi (muslim Brotherhood) ta kasar Masar a cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda na duniya.

  • Masar: Sojoji Sun Kai wa 'Yan ta'adda hari a yankin Sina Ta Arewa.

    Masar: Sojoji Sun Kai wa 'Yan ta'adda hari a yankin Sina Ta Arewa.

    Jan 27, 2017 03:04

    A kalla 'yan ta'adda 20 ne Sojojin Masar Su ka kashe A yankin Sina Ta Arewa

  • Ko Kun San Na (314) Jumma'a 08 Ga Watan Bahaman Shekara ta 1395 Hijira Shamsia

    Ko Kun San Na (314) Jumma'a 08 Ga Watan Bahaman Shekara ta 1395 Hijira Shamsia

    Jan 24, 2017 14:40

    Yau Jumma'a 08-Bahman-1395H.SH=28-R-Thani-1438H.K.=27-Jenerun-2017M.

  • Gwamnatin Masar Ta Kara Wa'adin Zaman Sojojinta A Cikin Rundunar Da Ke Yakar Kasar Yamen

    Gwamnatin Masar Ta Kara Wa'adin Zaman Sojojinta A Cikin Rundunar Da Ke Yakar Kasar Yamen

    Jan 23, 2017 03:34

    Ofishin shugaban Masar ya fitar da bayanin cewa: Kwamitin tsaron kasar ya amince da bukatar kara wa'adin ci gaba da zaman sojojin kasar a rundunar kawancen kasashen Larabawa da suke kai hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen.

  • Muftin Kasar Masar Ya Jaddada Wajabcin Yaki Da Ta'addanci

    Muftin Kasar Masar Ya Jaddada Wajabcin Yaki Da Ta'addanci

    Jan 19, 2017 11:02

    Muftin kasar Masar ya jaddada wajabcin samun hadin kan kasashen duniya a fagen yaki da ayyukan ta'addanci.

  • Shugaban Masar Ya Sake Bude Cibiyar Adana Kayan Tarihi Ta Birnin Alkahira

    Shugaban Masar Ya Sake Bude Cibiyar Adana Kayan Tarihi Ta Birnin Alkahira

    Jan 19, 2017 03:21

    Shugaban kasar Masar Abdulfattah Al-Sisi ya sake bude babbar cibiyar adana kayan tarihin mulsunci da ke birnin Alkahira.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS