Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Bukatar Al'ummar Masar Kan Neman Murabus Din Shugaban Kasar Abdul-Fatah Al-Sisi

    Bukatar Al'ummar Masar Kan Neman Murabus Din Shugaban Kasar Abdul-Fatah Al-Sisi

    Sep 04, 2016 01:23

    Kiyayya da salon mulkin shugaban kasar Masar Abdul-Fatah Al-Sisi yana ci gaba da daukan sabon salo, inda a halin yanzu al'ummar kasar suka fara neman ya yi murabus daga kan karagar shugabancin Masar sakamakon bakar wahalar rayuwa da karin tabarbarewar harkar tattalin arziki da na tsaron kasa.

  • Shugaban Kasar Masar Ya Jaddada Muhimmancin Kare Kasashen Yamen, Siriya da Libiya Daga Wargajewa

    Shugaban Kasar Masar Ya Jaddada Muhimmancin Kare Kasashen Yamen, Siriya da Libiya Daga Wargajewa

    Sep 02, 2016 13:17

    Shugaban kasar Masar ya bayyana cewa; Matakin warware matsalolin kasashen Yamen, Siriya da Libiya shi ne kawo karshen tashe-tashen hankula a kasashen ta hanyar lumana tare da kokarin ganin ba su kai ga tarwatsewa ta hanyar ballewar yankunan kasashen a matsayin kasashe masu cin gashin kai ba.

  • Al'ummar Masar Sun Dawo Daga Rakiyar Shugabancin Abdul-Fatah Al-Sisi

    Al'ummar Masar Sun Dawo Daga Rakiyar Shugabancin Abdul-Fatah Al-Sisi

    Aug 30, 2016 06:25

    Kuri'ar jin ra'ayin jama'a da aka gudanar a kasar Masar tana nuni da cewa; Kashi 74 cikin dari na jama'ar da suka bayyana ra'ayinsu sun nuna rashin amincewarsu da ci gaba da shugabancin Abdul-Fatah Al-Sisi a kasar.

  • Azhar: Ta'addanci Kaucewa Koyarwar Addinin Musulunci Ne.

    Azhar: Ta'addanci Kaucewa Koyarwar Addinin Musulunci Ne.

    Aug 26, 2016 07:19

    Kaucewa Koyarwar Musulunci Ya ke jawo aikata ta'addanci

  • An BUde Taron Farko Na Kusanci A Tsakanin Mazhabobin Musulunci A Masar

    An BUde Taron Farko Na Kusanci A Tsakanin Mazhabobin Musulunci A Masar

    Aug 26, 2016 07:16

    Taron hadin kan mazahabobi a masar

  • Gyara Akan Furucin Ministan Harkokin Wajen Kasar Masar Akan Palasdinawa

    Gyara Akan Furucin Ministan Harkokin Wajen Kasar Masar Akan Palasdinawa

    Aug 23, 2016 07:40

    Gyara Maganar Ministan Harkokin Wajen Masar

  • Tashin Bom A Yankin  Sinaa Na Kasar Masar

    Tashin Bom A Yankin Sinaa Na Kasar Masar

    Aug 20, 2016 04:02

    Harin Ta'addanci A Yankin Sinaa

  • Jami'an Tsaro A Yankin Sina Na Kasar Masar Sun Gano Wata Mashiga Ta Karkashin Kasa Na Kungiyan Daesh

    Jami'an Tsaro A Yankin Sina Na Kasar Masar Sun Gano Wata Mashiga Ta Karkashin Kasa Na Kungiyan Daesh

    Aug 18, 2016 11:40

    Majiyar jami'an tsaro a kasar Masar ta bayyana a yau Alhamis cewa sojojin kasar Sun gano wata mashiga ta karkashin kasa na kungiyar yan ta'adda ta Daesh a yankin Sina.

  • Sojojin Masar Sun Dakile Wani Harin Kunan Bakin Waken 'Yan Ta'adda A Yankin Tsibirin Sina Na Kasar

    Sojojin Masar Sun Dakile Wani Harin Kunan Bakin Waken 'Yan Ta'adda A Yankin Tsibirin Sina Na Kasar

    Aug 17, 2016 01:18

    Majiyar tsaron Masar ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun dakile wani harin kunan bakin wake da 'yan ta'adda suka shirya kai wa kan sojojin kasar da suke gudanar da binciken ababan hawa a lardin Tsibirin Sina na kasar a jiya Talata.

  • Sojojin Kasar Masar Ukku Ne Suka Rasa Rayukansu A Wani Harin Ta'addanci A Yankin Sina

    Sojojin Kasar Masar Ukku Ne Suka Rasa Rayukansu A Wani Harin Ta'addanci A Yankin Sina

    Aug 15, 2016 07:38

    Sojojin kasar Masar 3 ne aka tabbatar da mutuwarsu a yankin Sina ta arewa sanadiyyar harin ta'addanci.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS