-
Kasar Burundi Ta Nuna Rashin Amincewa Da Kudurin MDD Na Tura 'Yan Sanda Kasar
Aug 03, 2016 06:46Gwamnatin kasar Burundi ta sanar da rashin amincewarta da kudurin kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya na tura 'yan sandan majalisar zuwa kasar da nufin tabbatar da zaman lafiya.
-
Yan Gudun Hijira Fiye Da 4000 Ne Suka Rasa Rayukansu A Kokarin Da Suke Yi Na Shiga Kasashen Turai
Aug 02, 2016 12:42Hukumar Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa; 'Yan gudun hijira da suka fito daga sassa daban daban na kasashen nihiyar Afrika, Asiya, Gabas ta Tsakiya da sauransu fiye da 4000 suka rasa rayukansu a kan hanyarsu ta tsallakawa zuwa cikin kasashen yammacin Turai a wannan shekara.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Kara Wa'adin Zaman Dakarun Majalisar A Afrika Ta Tsakiya
Jul 27, 2016 01:11Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kara wa'adin zaman dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kare Rayukan Fararen Hula A Sudan Ta Kudu
Jul 13, 2016 01:25Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci bangarorin da suke fada da juna a Sudan ta Kudu da su kare rayukan fararen hula tare da basu damar tsira da rayukansu ta hanyar ficewa daga birnin Juba fadar mulkin kasar da ke fama da tashe-tashen hankula.
-
Iran Ta Gargadi Ban Ki Moon Dangane Da Furucinsa A Kan Gwajin Makamanta
Jul 09, 2016 01:19Babban sakataren majalisar fayyace maslahar tsarin muslunci a Iran ya mayar wa babban sakataren majalisar dinkin duniya da martani, dangane da furucin da ya yi a kan gwajin makamai masu linzami da Iran ta yi.
-
Damuwa kan halin da Mutane ke ciki a yankin tabkin Tchadi
Jun 30, 2016 06:44Wakilin kungiyar Kai Agajin gaggauwa ta MDD a yankin Sahel ya bayyana damuwarsa kan halin da Mutane ke ciki a yankin Tabkin Tchadi
-
Banki Moon Ya yi alawadai da harin ta'addancin da aka kai Turkiya
Jun 29, 2016 06:47MDD ta yi alawadai da harin ta'addancin da aka filin sauka da tashi na jiragen saman birnin Estambol na kasar Turkiya.
-
MDD: Mutane Miliyan 65 Suke Gudun Hijira A Duk Fadin Duniya
Jun 20, 2016 06:34Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (UNHCR) ta ce adadin mutanen da tashin hankali da tsangwama ya raba su da muhallinsu da tilasta musu zama 'yan gudun hijira sun kai mutane miliyan 65.3 a duk fadin duniya.
-
Banki Moon:Cire Sunan Saudiya daga jerin sunayan kasashen dake take hakkin kananan yara abin takaici ne
Jun 10, 2016 00:03Babban saktaren MDD ya ce Barazan ashi ya sanya aka cire sunan Saudiya daga jerin kasashen dake take hakin kananen yara A Duniya
-
MDD Ta Ayyana Kawo Karshen Yaduwar AIDS Kafin 2030
Jun 09, 2016 06:47MDD ta ayyana kawo karshen cutar AIDS/SIDA a siyasance, tare da yin alkawarin aiki tare da kasashe membobin ta don hana yaduwar cutar, da cimma burin da aka tsara kafin shekarar 2020, haka kuma, za su yi kokarin cimma burin kawo karshen yaduwar cutar kafin shekarar 2030.