-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil Adama Sun Soki Ban Ki Moon Kan Kisan Kiyashin Saudiyya A Yemen
Jun 09, 2016 01:17Kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasa da kasa sun kirayi babban sakataren majalisar dinkin duniya da ya sake yin nazari kan cire sunan Saudiyya da ya yi daga cikin jerin sunayen kasashen duniya masu cin zarafin kananan yara.
-
Kungiyoyin Kare Hakkokin Bil'adama Sun Soki Matsayar MDD Na Cire Saudiyya Daga Jerin Masu Take Hakkokin Yara
Jun 08, 2016 01:08Kungiyoyin kare hakkokin bil'adama na kasa da kasa sun yi kakkausar suka ga matsayar Majalisar Dinkin Duniya (MDD) na cire sunan Saudiyya daga jerin kasashen da suke take hakkokin kananan yara.
-
MDD ta nada sabon Manzonta na musaman kan kasar Guinee Bisaou
May 08, 2016 07:38Daftarin Majalisar Dinkin Duniya ya sanar da nada Manzon Musaman da zai bi kadun zaman lafiya a kasar Guine Bisaou
-
Dubban 'yan gudun hijrar Burundi ne suka rubuta sunayansu a Makarantun Ruwanda
May 07, 2016 05:05Asusun kula da Yara da kare Mata na MDD UNICEF ya sanar da cewa Dubun Yara 'yan gudun hijrar Burundi ne suka rubuta sunayansu a Makarantun kasar Ruwanda
-
Ban Ki-Moon Ya Bayyana Damuwarsa Kan Ci Gaba Da Bullar Rikici A Kasar Siriya
Apr 26, 2016 23:05Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana damuwarsa kan yadda ake ci gaba da samun bullar tashe-tashen hankula a kasar Siriya.
-
MDD: Kimanin Mutane 400,000 Ne Suka Mutu A Rikicin Siriya
Apr 23, 2016 06:35Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar kimanin mutane 400,000 ne suka rasa rayukansu a kasar Siriya tsawon shekaru biyar na yakin basasan da ke faruwa a kasar sakamakon ci gaba da goyon bayan da wasu kasashen larabawa suke ba wa 'yan ta'addan da suka shigo da su kasar.
-
UNHCR Na Fargaba Mutuwar Bakin Haure 500 A Teku
Apr 21, 2016 01:06Hukumar kula da 'yan gudun hijra ta MDD, ta ce bakin haure akalla 500 ne ake kyautata zaton sun mutu sanadiyar hadarin da kwale-kwalen da suke ciki ya yi a tekun Mediterranean.
-
UNICEF: Ana Samun Karuwar Masu Kunar Bakin Wake Tsakanin Yara A Yammacin Afirka
Apr 12, 2016 13:25Asusun tallafawa kananan yara na Majalisar (UNICEF) ya bayyana cewar amfani da kananan yara wajen kai hare-haren kunar bakin wake na ci gaba da karuwa Yammacin Afirka cikin shekara gudar da ta gabata.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Tsawaita Wa'adin Takunkumi Kan Kasar Sudan Ta Kudu
Apr 08, 2016 00:53Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kara tsawaita wa'adin takunkumin da ya kakaba kan kasar Sudan ta Kudu sakamakon yakin basasan da ya bulla a kasar tun a karshen shekara ta 2013.
-
Yau Ce Ranar Lafiya Ta Duniya Da Majalisar Dinkin Duniya Ta Kebe
Apr 07, 2016 10:57Yau ce ranar lafiya ta duniya da majlaisar dinij duniya ta kebe da ake gudanar da taruka na kiwon lafiya a kasashen duniya.