-
Nijer:Harin Boko Haram Ya Hallaka Mutane 3 A Garin Chétimari
Jan 31, 2018 05:25Cikin wata sanarwa da majiyar tsaron Nijar ta fitar a jiya talata jami'an tsaro biyu ne da wani yaro suka rasa rayukansu sanadiyar harin da kungiyar boko haram suka kai kan babura 10 akan sansanin soja da ke garin Chétimari na jahar Diffa dake kudu maso gabashin kasar.
-
Nijar: Boko Haram Sun Kai Hari A Garin Chétimari
Jan 30, 2018 19:00Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato majiyar tsaron Nijar na cewa a yau talata ne mayakan kungiyar da suke kan babura 10 suka kai harin akan sansanin soja da ke garin Chétimari
-
An Yanke Hukuncin Dauri Kan Sojojin Da Ake Tuhuma Da Yunkurin Juyin Mulki A Niger
Jan 27, 2018 11:51An yanke hukuncin dauri kan wasu sojojin da kuma farar hula guda tsakanin shekaru 5 zuwa 15 a gidan kaso sanadiyyar kamasu da laifin kokarin juyin mulki a jamhuriyar Niger.
-
Jamhuriyar Niger Ta Bayyana Rashin Amincewarta Da Shirin Tura Sojojin Italiya Cikin Kasarta
Jan 27, 2018 05:45Mahukunta a Jamhuriyar Niger sun bayyana rashin amincewarsu da shirin gwamnatin Italiya na tura sojojinta zuwa cikin kasarsu.
-
Gudanar Da Sauyi A Rundunar Tsaron Kasar Nijar
Jan 23, 2018 07:27Shugaban kasar Nijar ya gudanar da gagarumin sauyi a bangaren tsaron kasar da nufin yaki da ta'addanci.
-
Nijer: Adadin Sojojin Da Mayakan Boko Haram Suka Kashe Ya Haura Zuwa Bakwai
Jan 20, 2018 11:49Gwamnatin jamhuriyar Nijer ta tabbatar da mutuwar sojojinta 7 da kuma jikkatar wasu 17 na daban sanadiyar harin da mayakan boko haram suka kai musu a jahar Diffa dake kudu maso gabashin kasar.
-
Boko Haram Sun Kashe Wasu Sojojin Nijar 4 Da Wani Farar Hula A Kudu Maso Gabashin Kasar
Jan 19, 2018 05:53Wasu 'yan bindiga dadi da ake zaton 'yan kungiyar nan ce ta Boko Haram sun kashe alal akalla sojojin Nijar hudu da wani farar hula guda a wani hari da suka kai wani sansani na soji da ke Kudu Maso Gabashin kasar ta Nijar.
-
Ziyarar Shugaban Kasar Faransa Zuwa Jumhuriyar Niger
Dec 26, 2017 06:47A ranar Jumma'a 22 ga watan Disamban da muke ciki ne shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya kai ziyarar ba zata zuwa jumhuriyar Niger, inda ya gana da sojojin kasar ta Faransa da ke can, ya kuma gana da shugaban kasar ta Niger.
-
Italiya Za Ta Kwashe Wani Adadi Na Sojojinta Daga Iraki Ta Mayar Da Su Nijar
Dec 25, 2017 12:22Firaministan kasar Italiya ya gabatar da wani shiri na kwashe wani adadi na sojojin kasar sa daga kasar Iraki, domin tura su jamhuriyar Nijar domin ayyukan yaki da ta'addanci da kuma masu safarar miyagun kwayoyi a cikin watanni masu zuwa.
-
Nijar Na Bikin Cika Shekaru 59 Da Ta Zama Jamhuriya
Dec 18, 2017 10:50A Nijar a wannan Litinin ce kasar ke gudanar da bukukuwan cika shekaru 59 da zama Jamhuriya.