-
An Fara Jigilar Bakin Haure Daga Kasar Libiya Zuwa Jamhuriyar Niger
Dec 16, 2017 11:59Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da fara jigilar bakin haure daga kasar Libiya zuwa Jamhuriyar Niger da nufin maida su kasashensu na gado.
-
Nijar Ta Ba Wa Amurka Damar Amfani Da Jiragen Yakinsu Marasa Matuka A Kasar
Dec 03, 2017 11:19Rahotanni sun bayyana cewar gwamnatin Nijar ta ba wa sojojin Amurka damar fara tayar da jiragen yakinsu marasa matuka daga birnin Yamai, babban birnin kasar don amfani da su a kasar da ma wajen kasar.
-
Libiya : Faransa Za Ta Karbi Bakin Hauren Farko Daga HCR
Nov 20, 2017 10:01Kasar Faransa ta ce za ta karbi kashin farko na bakin haure da reshen hukumar kula da kaurar bakin haure ta HCR a Nijar ya fitar dasu daga Libiya.
-
Gwamnatin Niger Ta Kirayi Jakadan Kasar Libiya Kan Batun Sayar Da Bakin Haure A Libiya
Nov 20, 2017 06:24Ministan harkokin wajen Jamhuriyar Niger ya kirayi jakadan Libiya a kasar domin nuna rashin amincewar kasarsa kan batun sayar da bakin haure a matsayin bayi a kasar ta Libiya.
-
Nijar Ta Bukaci Taron AU Da EU Ya Tabo Batun Cinikin Bakin Haure A Libiya
Nov 19, 2017 09:27Shugaba Mahamadu Isufu na Jamhuriya Nijar, ya bukaci taron kungiyoyin Tarayya Afrika dana Turai da ya saka batun cikinin bakin haure a kasar Libiya cikin ajandar taron da za'a yi a kwanaki masu zuwa a Abidjan.
-
Amurka Ta Gargadi 'Yan Kasarta kan Nisantar Gudanar Da Tafiye-Tafiye Zuwa Kasar Niger
Oct 31, 2017 12:06Ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta gargadi Amurkawa da su guji gudanar da tafiye-tafiye zuwa Jamhuriyar Niger sakamakon barazanar ayyukan ta'addanci a kasar.
-
Jami'an Tsaro 23 Ne Suka jikkata A Zanga-Zangar Yamai
Oct 31, 2017 06:43Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta ce ‘yan sanda 23 ne suka jikkata a aragamar da suka yi da masu zanga-zangar adawa da daftarin dokar kasafin kudin kasar na shekara ta 2018 da aka yi ranar lahadi a birnin Yamai fadar mulkin kasar.
-
Jamhuriyar Nijar Ta Nuna Damuwarta Kan 'Yan Kasar Da Suke Dawowa Daga Aljeriya
Oct 28, 2017 18:01Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta bayyana tsananin damuwarta dangane da matsayar da gwamnatin kasar Aljeriya ta dauka na dawo da dubban 'yan Nijar din da suke zaune a kasar gida.
-
Ziyarar Ministan Harkokin Wajen Iran A Nijar
Oct 27, 2017 12:20A ci gaba da ran gadin da ya ke a wasu kasashen Afrika, ministan harkokin waje na Jamhuriya musulinci ta Iran, Muhammad Jawad Zarif, ya isa birnin Yamai na Jamhuriya Nijar.
-
Aljeriya : Amnesty Ta Yi Tir Da Korar Dubban 'Yan Afrika
Oct 24, 2017 10:47Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Amnesty International, ta yi tir da matakin hukumomin Aljeriya na korar 'yan Afrika zuwa gida.