-
'Yan Bindiga Sun Kashe Jandarmomin Nijar 13 A Kan Iyakan Kasar Mali
Oct 22, 2017 05:19Rahotanni daga kasar Nijar sun bayyana cewar wasu jandarmomin kasar su 13 sun mutu kana wasu biyar kuma sun sami raunuka sakamakon harin da wasu 'yan bindiga dadi suka kai musu a sansaninsu a yammacin kasar kusa da kan iyakan kasar da kasar Mali.
-
Kasar Chadi Ta Janye Dakarunta Da Ke Yakar Boko Haram A Nijar
Oct 14, 2017 05:50Gwamnatin kasar Chadi ta fara janye daruruwan sojojinta da suke yaki da Boko Haram a yankin Diffa na kasar Nijar lamarin da ake ganin zai iya raunana fadar da ake yi da 'yan ta'addan na Boko Haram a Nijar da ma yankin baki daya.
-
Faransa Za Ta Bude Ofisoshin Karbar 'Yan Gudun Hijira A Kasashen Chadi Da Nijar.
Oct 10, 2017 19:06shugaban Kasar ta Faransa Emmanuel Macron ne ya sanar da haka a yau talata, ind aya ce a karshen Oktoba ne za a bude ofisoshin.
-
Amurka Na Shirin Tura Karin Sojoji Bayan Kisan Da Aka Yi Wa Wasu Sojojin Kasar A Nijar
Oct 10, 2017 05:52Babban hafsan hafsoshin sojojin Amurka Janar Mark Milley ya bayyana cewar akwai yiyuwar Amurka ta kara karfafa tawagar sojojinta da suke ba da horo, shawarwari da kuma taimakon a yankin Sahel bayan kisan gillan da aka yi wa sojojin kasar guda hudu a Nijar a kwanakin baya.
-
Nijer : Ana Zaman Makoki Na kwanaki 3 Bayan Kisan Sojoji
Oct 07, 2017 10:57A Nijar an fara wani zamen makoki na kwanaki tun daga jiya Juma'a, bayan kisan wasu sojojin kasar hudu da na Amurka da wasu mahara daga Mali sukayi a tsakiyar wannan mako.
-
Pentagon: Sojojin Amurka 4 Ne Aka Kashe A Niger
Oct 07, 2017 06:45Ma'aikatar tsaron kasar Amurka pentagon ta bada sanarwa a jiya jumma'a kan cewa ta gano gawar sojanta guda da ya bace tun lokacin da aka kai masu hari a makon da ya gabata a Niger.
-
Dakarun Hadin Gwiwan Kasashen Sahel Sun Fara Gudanar Da Ayyukansu
Oct 06, 2017 05:24Jaridar Le Monde ta kasar Faransa ta sanar da cewa nan ba da jimawa ba dakarun hadin gwiwa na kasashen kungiyar G5 na yankin Sahel za su fara gudanar da ayyukansu na hadin gwiwa da nufin fada da kungiyoyin 'yan ta'adda da suke yankin.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Amurka 3 A Yankin Kudu Maso Yammacin Kasar Niger
Oct 05, 2017 07:29Wasu gungun 'yan bindiga sun kai farmaki kan tawagar sojojin Amurka da suke yankin kudu maso yammacin Jamhuriyar Niger kusa da kan iyaka da kasar Mali, inda suka kashe sojojin Amurka uku tare da jikkata wasu biyu na daban.
-
EU Ta Taimakawa Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Nijer
Oct 04, 2017 10:57Kungiyar tarayya turai ta EU ta sanar da bada wani tallafin kudi na Milyan 264 don taimakwa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Jamhuriya Nijer.
-
Sojojin Jumhuriyar Niger Sun Kashe Mayakan Boko Haram 4 A Jihar Diffa
Oct 01, 2017 19:17Majiyar jami'an tsaro na jumhuriyar Niger ta bada labarin kashe mayakan boko haram 4 a jihar Diffa kusa da kan iyaka da tarayyar Nigeria a jiya Asabar.