-
Gwamnatin Nijar Ta Gargadin Masu Hulda Da Boko Haram A Boye
Sep 30, 2017 18:01Gargadin ya fito ne daga jami'an gwamnati da sojoji da suka yi taro da 'yan kasuwar yankin Difa a yankin kudu maso gabacin kasar.
-
Nijar: An Kai Harin Ta'addanci A Kan Iyaka Da Kasar Aljeriya
Sep 26, 2017 19:13Kamfanin Dillancin Labarun Faransa ya nakalato bayanin 'yan sandan Nijar a yau talata na cewa; Jami'an tsaro uku da farar hula guda ne suka rasa rayukansu sanadiyyar harin.
-
Ambaliyar Ruwa Ta Lashe Rayukan Akalla Mutane 50 A Kasar Nijer
Sep 15, 2017 11:46Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Bullar matsalar ambaliyar ruwa sakamakon saukar ruwan sama kamar da bakin kwarya a tsawon watanni uku ta lashe rayukan mutane akalla 50 a Jamhuriyar Nijer.
-
Ran Gadin Shugaban Kasar Mali A Yankin Sahel Kan Yaki Da Ta'addanci
Sep 14, 2017 05:54A ziyara da ya kai kasashen Nijar da Chadi shugaba Ibrahim Bubakar Keita na Mali ya jaddada wajabcin kafa rundinar hadin gwiwa ta kasashen yankin Sahel don yaki da ta'addanci.
-
Gargadin Ambaliyar Ruwa A Benin Da Nijeriya
Sep 10, 2017 10:53Hukumar raya kogin kwara ta ABN, ta yi gargadin yiyuwar samun mummunar ambaliyar ruwa a kasashen Najeriya da Benin kasashe biyu da tafkin ke ratsawa.
-
Shugaban Mohammad Yusuf Na Jumhuriyar Nijar Ya Ziyarci Shugaba Buhari Na Najeriya A Daura
Sep 06, 2017 10:06Shugaban jamhuriyar Nijar Mohammad Yusuf ya ziyarci takwaransa na tarayyar Najeriya wanda yake hutun salla a garinsu Daura a jiya Talata
-
Nijar : Mahamadu Issufu Na Ziyara A Nijeriya
Sep 05, 2017 16:56Fadar shugaban kasa a Jamhuriya Nijar ta ce shugaban kasar Mahammadu Issufu, ya fara wata ziyarar aiki a makofciyar kasar Nijeriya.
-
Nijar Ta Musunta Karbar Kudade Don Mika Dan Gaddafi Ga Libiya
Aug 28, 2017 05:30Gwamnatin Nijar ta musunta cewa ta karbi kudade domin mika dan tsohon shugaban kasar Libiya, Sa'adi Ghaddafi ga mahukuntan Libiya.
-
Nijar : Kotu Ta Yanke Hukuncin Dauri Kan Yan Sandan Da Suka Azabtar Da Dalibin Jami'a
Aug 24, 2017 11:48Wata kotu a birnin Yemai na jumhuriyar Niger ta yanke hukuncin dauri shekara guda guda a gidan kaso kan wasu yansandan kwantar da tarzoma wadanda suka azabtar da wani dalibin jami'a a cikin watan Afrilun da ya gabata
-
Rasha Zata Hada Kai Da Gwamnatocin Nigeria Da Niger Kan Harkokin Tsaro
Aug 23, 2017 11:50Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta bayyana cewa ta cimma yerjejeniya da gwamnatocin Nigeria da Niger na aiki tare kan abubuwan da suka shafi harkokin tsaro.