-
Sojojin Nijar Sun Hallaka 'Yan Boko Haram 40
Aug 22, 2017 10:56Rundinar sojin Nijar ta sanar da cewa dakarunta sun hallaka 'yan ta'adda na boko haram kimanin 40 a yankin Barwa dake arewa maso yammacin jihar Diffa.
-
Nijar : Ana Bi Da Bakin Haure Ta Hanyoyi Masu Hadarin Gaske
Aug 09, 2017 06:31Hukumar kula da bakin haure ta MDD ta ce ana bin hanyoyi masu hadarin gaske da bakin haure a wani mataki na kaucewa matakan da hukumomi a NIjar suka dauka na hana safarar bakin hauren ta hamadar sahara.
-
An Tsinci Gawar Wasu ‘Yan Sandan Nijar Su Uku A Kusa Da Kan Iyakan Aljeriya
Aug 04, 2017 10:37Majiyoyin tsaron kasar Nijar sun bayyana cewar an tsinci gawarwakin wasu ‘yan sandan kasar su uku a dajin da ke kan iyakan kasar da kasar Aljeriya.
-
Yan Gudun Hijirar Chadi Suna Komawa Gida Saboda Rashin Tsaro A Kasar Niger
Jul 31, 2017 06:37Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: 'Yan gudun hijirar kasar Chadi da suke rayuwa a yankunan kasar Niger sun fara komawa kasarsu saboda da matsalolin tsaro a kasar ta Niger.
-
Nijar : Mutane 23 Suka Mutu Sanadin Ambaliyar Ruwa
Jul 20, 2017 16:26Ofishin kula da ayyukan jin kai na MDD a Jamhuriya Nijar ya ce akalla mutane 23 ne suka rasa rayukansu sanadin ruwan sama da ake ci gaba da tafkawa a wannan kasa dake yankin hamada sahara tun cikin watan Yuni.
-
EU Ta Zubawa Nijar Yuro Milyan 10 Don Yaki Da Kwararar Bakin Haure
Jul 18, 2017 06:27kungiyar tarayya Turai ta EU ta zubawa gwamnatin Nijar Yuro milyan goma kwatamcin Dala Bilyan shida da rabi domin taimaka mata wajen shawo kan matsalar bakin haure na yammacin AFrika dake kwarara zuwa turai ba bisa ka’ida ba.
-
Tawagar Majalisar Dokokin Jamhuiryar Nijar Na Ziyara A Iran
Jul 10, 2017 19:07Shugaban kwamitin kawance a tsakanin majalisun Iran da Nijar ya ce; Aiki tare a tsakanin kasashen musulmi zai sa su yin tasiri a fagen siyasar kasa da kasa.
-
Nijar : An Cafke Mutane Da Dama, Bisa Laifin Kashe Dorina
Jul 08, 2017 14:56Hukumomi a yankin Ayoru dake yammacin jamhuriya Nijar sun sanar da cafke gomman mutane bisa laifin kashe wata dorina ba bisa ka'ida ba.
-
Unicef Ta Nada Alfaga Na Nijer Jakadanta Na Musamman
Jul 08, 2017 11:56Asusun kula da kananan yara na MDD wato UNICEF ya nada Abdoulrazak Issoufou Alfaga, zakaran duniya na wasan kokowar Taekwando dan kasar Nijar a matsayin jekadansa na musamman.
-
Nijar : 'Yan Ci-Rani Masu Yawa Sun Tsallake Rijiya Da Baya
Jul 08, 2017 06:52Jami'an tsaron kasar Nijar sun ceto da 'yan gudun hijira masu yawa daga mutuwa a cikin saharar arewa maso gabacin kasar.