-
Sojojin Nijer Sun Kashe Manoma 14
Jul 07, 2017 11:16Dakarun gwamnatin Jamhuriyar Nijar sun kashe wasu fararen hula a wani farmakin da suka ce na kuskure a yankin Abadam na jihar Diffa da ke kan iyakar kasar da Najeriya.
-
An Kashe Sojojin Nijar Biyar A Iyaka Da Mali
Jul 05, 2017 17:29Rahotanni daga Jamhuriya Nijar na cewa sojojin kasar a kalla biyar ne suka rasa rayukansu sakamakon wani hari da wau ‘yan bindiga suka kai masu a kauyen Midal dake yammacin garin Tasara dake jihar Tawa a kusa da iyaka da kasar Mali.
-
An Bukaci Daukan Mataki Na Kare Bakin Haure A Nijer
Jul 04, 2017 18:51Magabatan jihar Agadez dake arewacin jumhoriyar Nijer sun bukaci daukan kwararen matakai na kare bakin haure a yankin Sahara
-
Yan Kungiyar Boko Haram Sun Kai Hari Yankin Kudu Maso Gabashin Niger
Jul 03, 2017 17:44Mayakan kungiyar Boko Haram sun kai hari kauyen Ngalewa da ke jihar Diffa a shiyar kudu maso gabashin Jamhuriyar Niger, inda suka kashe mutane akalla 9 tare da yin awungaba da wasu kimanin 40 na daban.
-
Nijar : Za'a Canjawa 'Yan Gudun Hijira Kabalewa Sansani
Jul 01, 2017 08:07Hukumomi a yankin Diffa dake kudu maso gabashin Jamhuriya Nijar, sun ce za'a canjawa 'yan gudun hijira boko haram dake rayuwa a sansanin MDD na Kabalewa wuri.
-
Gwamnatin Niger Ta Bada Sanarwan Fara Wani Sabon Shiri Na Yaki Da Ta'addanci
Jun 17, 2017 19:14Gwamnatin jumhuriyar Niger ta bada sanarwan fara wani sabon farmki kan yan ta'adda a yammacin kasar.
-
Ruwan Sama Ya Kashe Mutane 9 A Nijar
Jun 16, 2017 05:49Hukumomi a Nijar sun ce mutane tara ne galibi yara suka rasa rayukansu sakamakon ruwa sama tamakar da bakin kwarya da aka samu a Yamai babban birnin kasar a cikin daren Talata zuwa Laraba data gabata.
-
Nijar Ta Kira Jakadanta A Qatar Don Tuntuba
Jun 10, 2017 05:50Gwamnatin Nijar ta ce ta kira jakadanta a birnin Doha don tuntuba, biyo bayan rikicin diflomatsiya na tsakanin kasar Qatar da kasashe makoftanta larabawa na yankin tekun Pasha.
-
Wata Kotu A Kasar Nijar Ta Daure Jagoran 'Yan Adawan Kasar El Hadj Amadou Djibo
Jun 06, 2017 18:11Wata kotu a Jamhuriyar Nijar ta yanke hukumcin daurin talala na watanni uku a kan jagoran 'yan adawan kasar El Hadj Amadou Djibo saboda samunsa da laifi tunzura jama'a wajen kifar da gwamnatin kasar zargin da lauyansa ya ce an yi hakan ne kawai don rufe bakinsa.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Tsaron Niger A Kusa Da Kan Iyakar Kasar Da Mali
Jun 01, 2017 19:24Majiyar tsaron Jamhuriyar Niger ta sanar da cewa: Wasu gungun 'yan bindiga sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan jami'an tsaron kasar a yankin da ke kusa da kan iyaka da kasar Mali.