-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil'adama Na Kasa Da Kasa Sun Bukaci Gwamnatin Niger Ta Sake Yan Kungiyar Farar Hula Da Take Tsare Da Su.
May 26, 2018 06:33Kungiyoyin kare hakkin birl'adama na kasa da kasa kimani 10 ne suka yi kira ga gwamnatin jumhuriyar Niger ta kawo karshen tsare wasu masu fafutukan kare hakkin jama'a 26 da take tsare da su.
-
An Kashe Mutane 17 A Kauyen Tilabery Dake Kasar Nijer
May 20, 2018 07:53Wasu mahara kan babura dauke da mugan makamai sun kashe Fulani 17 a kauyen Aghay dake Inates yankin Tillabery a Jamhuriyar Nijar da kan iyaka da kasar Mali.
-
Nijar : An Fara Sauraren Jagororin Kungiyoyin Fara Hula Da Ake Tsare Da
May 15, 2018 05:48A Jamhuriya Nijar, an fara sauraren jagororin kungiyoyin fara hular nan da ake tsare da a gidajen kurkuku kan bijirewa dokar hana zanga zanga a ranar 25 ga watan Maris da ya gabata.
-
Korar 'Yan Gudun Hijira Sudan Daga Nijar, Rashin Imani Ne_Amnesty
May 13, 2018 14:34Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa (Amnesty International), ta yi tir da matakin hukumomin Nijar na korar 'yan Sudan dake neman mafaka a kasar.
-
Amurka : Kuskure Ne Ya Janyo Kashe Mana Sojoji A Nijar
May 11, 2018 05:09Ma'aikatar tsaron Amurka ta Pantagon ta yarde cewa an kashe sojojinta hudu ne a kauyen Tongo Tongo dake nisan kilomita 100 daga Yamai babban Nijar a iyaka da Mali bisa rashin shiri da gazawa wajen sanya ido.
-
Nijar Ta Tisa Keyar 'Yan Sudan 140 Zuwa Libiya
May 11, 2018 03:32Hukumomi a jihar Agadas dake arewacin jamhuriya Nijar, sun tisa keyar 'yan gundun hijira Sudan 140 zuwa yankin Madama a iyaka da Libiya, bisa dalilai na tsaro.
-
Wasu 'Yan Ta'adda Sun Kashe Abzinawa 16 A Mali
May 03, 2018 11:49Wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne sun hallaka Abzinawa 16 a arewacin kasar Mali, kwanaki kadan bayan kashe mutane 40 da akayi a wasu kauyukan kasar dake kusa da kan iyaka da kasar Nijer.
-
Nijar : Masarautar Maradi Ta Hana Bidi'o'i A yayin Bikin Aure
May 03, 2018 05:35Masarautar Katsinan Maradi ta jamhuriyar Nijar ta bi sahun takwarorinta na Azbin da Damagaram wajen hana Bidi'o'i a yayin bikin aure.
-
An Kai Hari Kan Jami'an Tsaron Nijer A Jahar Difa
Apr 30, 2018 19:16Wata majiyar yankin Difa ta sanar da cewa wasu mahara da ake zaton 'yan boko haram ne sun kai hari kan wani sansanin jami'an tsaro a kusa da kan iyakar kasar da Najeriya
-
Nijar : Ana Bukin Cika Shekaru 23 Na Hadin Kan Kasa
Apr 24, 2018 11:04A Jamhuriyar Nijar, yau ne 24 ga watan Afrilu ake gudanar da bukin ranar hadin-kan ‘yan kasa, ranar da ta samo asali daga yarjejeniyar zaman lafiya ta farko da aka kulla tsakanin ‘yan tawaye da gwamnatin kasar a irin wanan ranar ta shekarar 1995.