-
Amurka Na Shirin Gina Wani Sansanin Sojojinta A Nijar
Apr 23, 2018 17:34Kafafen watsa labaran Amurka sun ba da labarin cewa Amurkan tana shirin gina wani sansanin jiragen saman yakinta marasa matuka a kasar Nijar don amfani da wajen wajen fada da kungiyoyin ta'addanci.
-
Nijar : An Rufe Wuraren Kwanan Dalibai Na Jami'ar Yamai
Apr 18, 2018 18:22Ma'aikatar ilimi mai zurfi a Nijar, ta sanar da rufe wuraren kwanan dalibai na jami'ar Abdul Mummuni Diafo dake Yamai babban birnin kasar, bayan artabun da ya faru yau Laraba tsakanin dalibai da jami'an tsaro.
-
An Sake Cafke Masu Zanga zanga A Nijar
Apr 16, 2018 06:22Rahotanni daga jamhuriya Nijar na cewa an cafke mutane da dama ciki har da wasu mambobin kungiyoyin fara hula biyu, biyo bayan haramtacciyar zanga zangar da aka gudanar a Yamai babban birnin kasar a jiya Lahadi.
-
An Sace Wani Dan Kasar Jamus A Nijar
Apr 12, 2018 11:15Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta ce an sace wani Bajamushe da ke gudanar da ayukan jin-kai a kusa da iyakar Mali.
-
Ministan Harkokin Wajen Nijar Ya Yi Murabus
Apr 12, 2018 08:30Ministan harkokin wajen Jamhuriyar Nijar, Ibrahim Yakuba ya yi murabus daga mukaminsa, tare da janye jam'iyyarsa ta (MPN Kishin-kasa) daga kawancen jam'iyyu masu mulki na MRN.
-
Nijar Ta Sanar Da Shirin Shimfida Bututun Mai Zuwa Chadi
Apr 10, 2018 06:42Jamhuriya Nijar ta sanar da wani shirinta ta shinfida bututun mai da zai dinga kai manta zuwa kasar Kamaru ta cikin Chadi domin fitar da shi zuwa kasuwannin duniya.
-
Taron Kasashen Chadi, Libiya, Nijar Da Sudan Kan Hanyoyin Karfafa Matakan Tsaro
Apr 04, 2018 11:18Kasashen Chadi, da Libiya, da Nijar, da kuma Sudan sun gudanar da wani taron yini guda a Birnin Yamai kan hanyoyin karfafa matakan tsaron iyakokin kasashen hudu.
-
Nijar : Ba Zamu Tattauna Da Boko Haram Ba_Isufu
Apr 02, 2018 10:57Shugaba Isufu Mahamadu na Jamhuriya Nijar, ya bayyana cewa kasarsa ba zata tattauna da kungiyar boko haram ba.
-
Nijar : An Kori Wasu Kansilolin Zinder
Mar 31, 2018 10:38Gwamnatin Nijar ta sanar da kokar wasu shugabannin kananan hukumomi uku da suka hada da na Guidimuni da Mirriah da kuma Dantchiao, duka a jihar Zinder saboda tafka manyan kura kurai.
-
Nijer:Kungiyar Kare Hakin Bil-Adama Tayi Alawadai Kan Amfani Da karfi Wajen Hana Zanga-Zanga
Mar 29, 2018 05:41Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa a Nijar, (CNDH), ta fitar da sanarwa dangane da zanga zangar ranar 25 ga watan Maris 2018.