-
Nijar : Mutum 10.625 Suka Kamu Da Cutar Tarin Fuka A Shekara 2017
Mar 27, 2018 05:48Ma'aikatar kiwan lafiya a jamhuriya Nijar ta ce mutum dubu goma da dari shida da ashirin da biyar ne (10,625) ne aka gano cewa suna dauke da cutar tarin fuka ko tuberculosis) da turanci a shekara 2017 da ta gabata.
-
Nijar : An Cafke Jagororin Kungiyar Fara Hula
Mar 25, 2018 17:47Rahotannin daga Jamhuriya Nijar na cewa 'yan sanda sun gudanar da samame na cafke jagororin kungiyoyin fara hula da suka shirya zanga zanga da mahukuntan birnin suka haramta.
-
Nijer:'Yan Boko Haran Sun Kashe Mutane 7 A Jahar Diffa
Mar 23, 2018 17:39Wasu 'yan bindiga da ake kyautata zaton' yan Boko Haram ne sun kai wani hari a kauyen Tumur dake jihar Diffa a cikin daren jiya wayewar wannan safiyar Juma’a inda suka kashe mutum bakwai tare da jikattaa wasu da dama na daban.
-
Nijar : Isufu Ya Taya Putin Na Rasha Murnar Sake Lashe Zabe
Mar 21, 2018 16:29Shugaba Isufu Mahamadu na Jamhuriya Nijar, ya taya takwaransa na Rasha Vladimir Putin, murna sake zabensa a wani wa'adin shugabancin kasar ta Rasha.
-
Nijar : Malumman Jami'ar Yamai Sun Koma Bakin Aiki
Mar 19, 2018 06:27A jamhuriya Nijar, yau Litini ne malumman jami'ar birnin Yamai ke komawa bakin aiki bayan shafe kusan wata guda suna gudanar da yajin aiki.
-
Nijer : Taron Kasa Da Kasa Na Yaki Da Masu Safarar Bakin Haure
Mar 17, 2018 06:37Hukumomin wasu kasashen Afirka da na Turai sun gudanar da taron yaki da masu safarar bakin haure zuwa kasashen Turai a Yamai babban birnin jamhoriyar Nijer
-
Sharhi : Taron Kasa Da kasa A Nijar, Kan Dakile Kwararar Bakin Haure Zuwa Turai
Mar 17, 2018 05:55A jiya juma’a ne ministocin cikin gida da na harkokin waje daga kasashen Senegal, Mali, Mauritania, Chadi, Burkina Faso, Ivory Coast, Guinea, Libya, Jamus, Faransa da kuma Italiya, su ka gudanar da taro a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar inda suka tattauna kan yadda za a yaki matsalar kwararar bakin haure daga Afirka zuwa Turai.
-
Wasu Mahara Sun Kashe Jami'an Jamdarma 3 A Nijer
Mar 13, 2018 19:03Wasu mahara kan babura sun kai hari kan jami'an tsaron Jandarma na Nijer a karamar hukumar Ouallam na jahar Tilabery tare da kashe uku daga cikinsu
-
Nijar Ta Sake Fatali Da Bukatar Italiya Na Jibge Mata Sojoji
Mar 13, 2018 05:53A Karo na biyu, gwamnatin Nijar ta ki amuncewa da bukatar kasar Italiya na jibge sojojinta a cikin kasar ta Nijar.
-
Nijar : Kungiyoyin Addinin Islama Sun Sa Baki A Takaddama Kan Dokar Haraji
Mar 11, 2018 05:51Kungiyoyin addinin Islama a Jamhuriyar Nijar, sun yi kira ga bangarorin da ke ja in ja kan sabuwar dokar harajin kasar su zauna kan teburin sulhu don samar da zaman lafiya a kasar.