-
Kungiyar G5 Sahel Ta Yi Tir Da Harin Burkina Faso
Mar 03, 2018 14:32Shugaba Isufu Mahamadu na Jamhuriya Nijar, kana shugaban kungiyar kasashen gungun G5 Sahel, ya yi tir da allawadai da jerin hare haren ta'addancin da wasu 'yan bindiga suka kai a birnin Ouagadugu na kasar Burkina Faso a jiya Juma' a.
-
Nijar : An Kame Lita 300,000 Na Man Fetur Din Sumogal
Feb 28, 2018 10:22Jami'an kwastom a birnin Yamai na Jamhuriya Nijar, sun kame sama da Lita 300,000 na man fetur din sumogal da aka shigo da shi daga Najeriya.
-
Tsawaita Dokar Ta Bace Na Watanni Uku A Jahar Diffa Ta Jamhuriyar Nijer
Feb 28, 2018 06:17Gwamnatin jamhuriyar Nijer ta sanar da tsawaita dokar ta bace a yankunan da suke fama da matsalar hare-haren 'yan ta'adda na kasar
-
Nijar : Kotu Ta Bada Umurnin Sakin Masu Zanga-zangar Adawa Da Dokar Haraji
Feb 21, 2018 05:54Wata kotu a Jamhuriya Nijar, ta bada umurnin sakin mutanen nan da ake tsare da tun bayan da suka gudanar zaman dirshin a farkon watan nan a Yamai, don nuna bacin ransu dangane da sabuwar dokar haraji ta 2018.
-
Takkadama Kan Sabuwar Dokar Haraji A Nijar
Feb 19, 2018 05:13A jamhuriya Nijar, sabuwar dokar haraji dake kunshe a sabon kasafin kudin kasar na bana, na ci gaba da tada jijiyoyin wuya tsakanin gwamnati da kungiyoyin fara hula.
-
Nijar : An Rusa Kananan Hukumomi 3
Feb 17, 2018 14:25Gwamnatin Nijar, ta rusa wasu majalisun zababun mashawartan kananan hukumomin guda uku da suka hada da Golle (Jihar Dosso), da Tesker (Jihar Zinder) da kuma na karamar hukumar Dakoro a Jihar Maradi.
-
Nijar : Isufu, Ya Aike Wa Takwaransa Na Iran Sakon Taya Murna
Feb 13, 2018 15:34Shugaba Isufu Mahamadu, na Jamhuriya Nijar , ya aike wa da takwaransa na Iran, Dakta Hassan Ruhani, sakon taya murna dangane da zagayowar shekaru 39 da nasara juyin juya halin musulinci a Iran.
-
Nijar Ba Ta Bawa Talakawa Haske A Kasafin Kudi _ Rahoto
Feb 09, 2018 18:09Kungiyar kare hakkin bil adama ta (Alternative Espace Citoyens) ta fitar da wani rahoto da ya ambato Jamhuriya Nijar a cikin jerin kasashen da ba sa bayar da haske a kasafin kudin da suka tanada wa talakawan su.
-
Nijar : Isufu Ya Karbi Shugabancin karba-karba na G5 Sahel
Feb 07, 2018 05:20Shugaba Isufu Mahamadu, na Jamhuriyar Nijar ya karbi shugabancin karba-karba na kungiyar G5 ta kasashen yankin Sahel, a taron shuwagannin kungiyar karo na hudu da ya gudana jiya Talata a birnin Yamai fadar gwamnatin Nijar.
-
Gwamnatin Niger Ta Jadda Bukatar Bunkasa Tattalin Arziki Da Zamantakewa A Matsayin Hanyar Yaki Da Ta'addanci
Feb 02, 2018 06:22Shugaban kasar Niger Mohammad Yusuf ya jaddada bukatar bunkasa tattalin arziki tare da kyautata zamantakewar mutanen kasar har'ilara da kuma amfani da makami a matsayin hanyoyin yaki da ayyukan ta'addanci a kasar.