-
Jami'an Tsaro A Nigeria Sun Kama Wadanda Ake Zaton Sune Suka Kashe Janar Shuwa A Shekara Ta 2012
May 03, 2016 07:27Jami'an tsaro a tarayyar Nigeria sun bada sanarwan kama mutanen biyu wadanda ake zaton suna da hannu wajen kashe Janarar Mamman Shuwa mai riya a birnin Maiduguri a shekara ta 2012.
-
Damuwar Kungiyar FAO kan yanayin 'yan gudun hijrar Najeriya
May 02, 2016 02:26Kungiyar samar da Abinci ta Duniya wato Fao ta bayyana damuwarta kan halin da duban 'yan gudun hijra ke ciki a Najeriya
-
Jagora: Yakin Dake Faruwa A Gabas Ta Tsakiya, Ci Gaba Ne Na Yakin Da Aka Faro Shekaru 37 A Kan Iran
May 01, 2016 12:57Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar yakin da a halin yanzu aka haifar da shi a yankin Gabas ta tsakiya, ci gaba ne na yakin da aka faro shi shekaru 37 din da suka gabata a kan al'ummar Iran.
-
Ministan Tsaron Nijeriya: Sojojin Na Shirin Korar Boko Haram Daga Sambisa
May 01, 2016 12:31Ministan tsaron Nijeriya Alhaji Mansur Dan'Ali ya bayyana cewar sojojin Nijeriya sun gama shirin da ake bukata wajen tarwatsa dukkanin sansanoni da maboyar 'yan kungiyar Boko Haram da suke dajin nan na Sambisa
-
Gwamnonin Arewacin Nigeria Sun Kuduri Anniyar Kawo Karshen Rikicin Makiyay/ Manoma a Yankin
Apr 30, 2016 06:25Gwamnonin Jihar arewa 19 a tarayyar Nigeria sun kuduri anniyar kawo karshen rikici tsakanin makiya da manoma a yankin.
-
Kasashen Nigeria Da Faransa sun Karfafa Yerjejeniyar Tsaro A Tsakaninsu
Apr 28, 2016 13:46Gwamnatocin Nigeria da Faransa sun kara karfafa dankon zumunci a tsakaninsu a yau Alhamis.
-
Alkalluman fararren hula dake mutuwa ya karu a Najeriya
Apr 28, 2016 00:49Kungiyar AOAV mai yin nazari na tashin hanakali ta ce alkallumar fararen hular da suka mutu sanadiyar harin kungiyar Boko Haram a Najeria ya karu a shekarar da ta gabata.
-
Harin 'yan bindiga a wani kauyen Najeria
Apr 26, 2016 13:15Wasu 'yan bindiga sun kashe Mutane 7 a wani kauye dake kudu maso gabashin Najeria
-
Chika Shekaru 2 Da Sace 'Yan Matan Chibok Babu Duriyarsu
Apr 25, 2016 08:39Jama'a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da ku a cikin wannan shiri an Afirka a mako, inda mukan duba wasu daga cikin muhimman lamurra da suka waka a wasu daga cikin kasashen nahiyar Afirka a mako, a yau ma shirin da yardar zai leka tarayyar Najeriya, J. Nijar, masar, da sauransu, gwargadon yadda lokaci y aba mu hali, da fatan za a kasance tare da mu.
-
Taron Kungiyar ECOWAS A Abuja Najeriya
Apr 25, 2016 08:32Jama’a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu da sake saduwa da kua cikin wannan shiri na Afirka amako, shrin da kan duba wasu daga cikin muhimman lamurra da suka wakana a cikin mako a wasu daga cikin kasashen nahiyar Afirka, inda za mu leka tarrayar Najeriya, J. Nijar, Ghana, da dai sauransu, gwargwadon yadda llokaci ya ba mu hali, da fatan za akasance tare da mu.