-
Hira Da Daraktan Amnesty Int. A Najeriya Kan Kisan Gillar Zaria
Apr 25, 2016 08:16Babban daraktan kungiyar Amnesty Int. a reashenta na Najeriya Muhammad Kawu Ibrahim ya zanta da Sashen Hausa na Pars Today Tehran, kan kisan gillar da aka yi wa mabiya mazhabar shi'a a Zaria.
-
Mu'assasar Rasulul A'azam Ta Gabatar Da Takarda A Kwamitin Binciken Rikicin Zaria
Apr 24, 2016 08:03A yau Alhamis ne Cibiyar Rasulul A'azam (RAAF) da ke birnin Kano ta gabatar da takarda a gaban kwamitin da gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa don binciko musabbabin rikicin da ya faru a Zaria, tsakanin sojoji da 'yan kungiyar Harkar Musulunci.
-
Fashewar Bom A arewa maso gabashin Najeria
Apr 24, 2016 00:54Fashewar Bam ya yi sanadiyar asarar rayuka a arewa maso gabashin Najeria.
-
Kungiyar Amnesty International Ta Zargi Sojojin Nijeriya Da Tafka Ta'asa A Rikicin Zaria
Apr 22, 2016 07:51Kungiyar kare hakkokin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta zargi rundunar sojin Najeriya da yin rufa-rufa game da kisan kiyashin da suka yi wa 'yan kungiyar Harkar Musulmi ta mabiya tafarkin Shi'a a kasar a shekarar da ta gabata.
-
Shugaban Najeriya Ya Ki Amincewa Da Karin Da Majalisa Ta Yi A Kan Kasafin Kudin Shekara 2016
Apr 22, 2016 00:15Shugaba Muhammadu Buhari na tarayyar Nigeria ya ki amincewa da karin da majalisun dokokin kasar suka yi a cikin kasasfin kudi na shekarar da muke ciki.
-
Yan Kungiyar Boko Haram Sun Kai Hari Kan Zango Da Ke Jihar Yobe a Nigeriya
Apr 21, 2016 12:09Wasu mahara da ake kyautata zaton yan kungiyar Boko Haram ne sun kaddamar da harin ta'addanci kan al'ummar kauyen Zango da ke karamar hukumar Gulana a Jihar Yobe a shiyar arewa maso gabashin tarayyar Nigeriya tare da kashe mutane akalla goma sha daya.
-
Amurka Zata Tallafawa Kasashen Da Suke Yankin Tafkin Chadi Da Dala Miliyon 40
Apr 20, 2016 13:48Gwamnatin Kasar Amurka zata tallafawa kasashen da suke yankin tafkin Chadi da kudade dalara Amurka billion 40
-
Boko Haram ta yi wa mataimakin kwamandan Soji kwanton-bauna
Apr 20, 2016 00:16Mayakan Boko Haram sun kai hari a kan ayarin motar wani mataimakin kwamandan sojoji mai suna janar Victor Ezugwu dake kan hanyarsa ta kai ziyara a sansanin soji na garin Bama dake jahar Borno.
-
Tsagerun Niger-Delta Sun Barazanar Ci Gaba Da Tarwatsa Bututun Man Fetur
Apr 19, 2016 10:45Wani gungu na tsagerun yankin Niger-Delta a Najeriya ya yi barazanar ci gaba da tarwatsa bututun mai da iskar gas a yankunan kudancin kasar.
-
Kungiyar Boko Haram ta kaiwa Barikin Sojin Najeria hari
Apr 18, 2016 10:31Rundunar sojin Najeriya ta ce 'yan kungiyar Boko Haram sun kai hari kan dakarunta na bataliya ta 113 da ke garin Kareto a arewacin jihar Borno.