-
Najeriya: Matsalar Karancin Mai Na Ta Kara Kamari
Mar 31, 2016 05:24Matsalar karancin mai na ta kara kamari a tarayyar najeriya, sakamakon rashin wadataccen man a kasar.
-
Najeriya : Za'a kawo karshen Karancin mai A Watan Afrilu Inji Kachikwu
Mar 30, 2016 00:52Ministan ma'aikatar mai ta Najeriya Dr Emmaneul Ibe Kachikwu, ya bayyana cewa a cikin watan Afrilu za'a kawo karshen karancin man da ake fama da shi a kasar.
-
Fashewar bututun mai ya hallaka mutane 3 a Najeriya
Mar 29, 2016 22:15Mutane 3 sun mutu wasu da dama sun jikkata sakamakon fashewar wani bututun mai a yankin Naija Delta dake Najeriya.
-
Kamaru: Ana Gudanar Da Binciken Lafiya 'Yar Kunar Bakin Waken Da Tace Tana Daga Cikin 'Yan Chibok
Mar 28, 2016 23:23Hukumomi a kasar Kamaru sun fara gudanar da bincike na likitanci da kuma ba da magani ga 'yar kunar bakin waken nan da jami'an tsaron kasar suka kama a kwanakin baya wacce kuma ta yi ikararin cewa tana daga cikin 'yan makarantar sakandaren garin Chibok da 'yan kungiyar Boko Haram suka sace kimanin shekaru biyu da suka gabata.
-
An hallaka 'yan ta'adda da dama a Najeria
Mar 28, 2016 11:43Dakarun Tsaron Najeria Sun hallaka Mayakan Boko Haram da dama A jihar Borno
-
Najeriya : An Tabbatar da Sace Soja
Mar 28, 2016 01:21Hukumomin sojin Nijeriya sun bayyana a Lahadi nan cewa, wasu dauke da makamai da ba a san ko su wane ne ba sun yi garkuwa da wani babban jami'in soji na kasar a jihar Kaduna da ke arewacin kasar.
-
Buhari Ya Taya Mutanen Da Gobarar Kasuwanni Kano Da Kebbi Ta Ritsa Da Su Jaje
Mar 27, 2016 10:55Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya bayyana alhini da kuma juyayinsa dangane da gobarar da ta faru a kasuwar sabon gari da ke jihar Kano da kuma ta babbar kasuwar birnin Kebbi ta jihar Kebbi inda ya kirayi gwamnatocin jihohin biyu da su dau matakan da suka dace wajen hana sake faruwar hakan.
-
Nijeriya Za Ta Tura Iyayen 'Yan Matan Chibok Kamaru Don Tantance 'Yan Kunar Kakin Wake
Mar 27, 2016 10:36Gwamnatin Nijeriya ta sanar da aniyarta ta tura wasu daga cikin iyaye da mutanen garin Chibok da a baya 'yan kungiyar Boko Haram suka sace wasu 'yan mata 'yan makaranta a garin zuwa kasar Kamaru domin tantance ko wata 'yar kunar bakin waken da aka kama a can din tana daga cikin 'yan matan Chibok da aka sace kamar yadda ta yi ikirari.
-
Ma'aikata A Jahar Kaduna Sun Ce Suna Tare Da NLC
Mar 25, 2016 13:32Ma'aikata a jahar Kaduna sun ce suna tare da kungiyar kwadago ta kasa daram, babu wanda zai iya raba su da ita, kamar yadda za a ji a cikin wannan rahoto.
-
Yan Kungiyar Boko Haram Sun Sace Mata Ciki Har Da Budurwaye A Jihar Adamawan Nigeriya
Mar 25, 2016 06:07Yan kungiyar Boko Haram sun sace wasu mata 16 ciki har da budurwaye biyu a jihar Adamawa da ke arewacin tarayyar Nigeriya.