-
Tsohon Gwamnan Jihar Borno Ali Madu Sharif Ya Zama Shugaban Jam'iyyar PDP
Feb 16, 2016 14:08Tsohon gwamnan jihar Borno Ali Madu Sharif ya zama shugaban babban jam'iyyar adawa ta PDP a Nigeria
-
Buhari Ya Sallami Shugabannin Hukumomi 26 Na Tarayyar Kasar
Feb 16, 2016 02:19Fadar shugaban Nijeriya ta sanar da korar shugabanin wasu hukumomi da ma'aikatun gwamnatin tarayyar kasar su 26, bugu da kari kan nada wasu sabbi da za su ci gaba da rike ma'aikatu da hukumomin na wucin gadi har lokacin da za a tabbatar da su ko kuma nada wasu sabbi.
-
An Kafa Kotun Soji Don Hukunta Wasu Sojoji Uku Kan Rikicin Jos
Feb 16, 2016 02:17Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da kafa wata kotun sojin da za ta yi shari'a wa wasu sojoji uku saboda rawar da suka taka yayin rikicin garin Jos na jihar Filato a Nijeriyan din wanda ya saba wa dokokin aikinsu.
-
Najeria ta yi marhabin da kokarin OPEC na neman kawo karshen faduwar farashin Danyan Mai
Feb 15, 2016 03:04Karamnin Ministan Man Najeria ya yi marhabin da matakin da kasashen OPEC suka dauka na kawo karshen saukar Danyan man fetur A kasuwanin Duniya
-
Shugaban Kasar Somaliya Ya Ce 'Yan Boko Haram Suna Samun Horo A Kasarsa
Feb 14, 2016 13:56Shugaban kasar Somaliya Hassan Sheikh Mohamud ya bayyana cewar 'yan kungiyar Boko Haram ta Nijeriya suna samun horon soji a wajen 'yan ta'addan kasarsa kafin su koma Nijeriya don ci gaba da ayyukan ta'addancinsu.
-
Najeriya : Boko Haram Ta Kashe Mutane 30 A Arewa Maso Gabas
Feb 14, 2016 09:02Ko a ranar Talata data gabata an kai hari kan sansanin 'yan gudun hijira na Borno da yayi sanadin mutuwar mutane 58
-
Gwamnatin Tarayyar Nigeria Ta Sauya Shuwagabannin Jami'oi 13 Na Gwamnatin Tarayya
Feb 14, 2016 02:25Gwamnatin tarayyar Nigeria ta bada sanarwan sauya shuwagabannin jami'oi guda 13 a kasar.
-
Sojojin Nigeria Sun Kashe Yan Boko Haram Tare Da Lalata Wuraren Kera Bama-Bamai
Feb 14, 2016 02:17Majiyar sojojin tarayyar Nigeria ta bayyaba cewa dakarunta tare da hadin kai da na kasar Kamaroo sun fatattaki mayakan boko Haram
-
Sojojin Nigeria Sun Sallami mutane 271 Wadanda Suka Kama Kan Zaton Cewa Yan Boko Haram Ne
Feb 12, 2016 14:26Sojoji a tarayyar Nigeria sun bada sanarwan sake mutane 271 wadanda
-
Kungiyar Boko Haram ta dauki alhakin harin da aka kaiwa 'yan gudun hijra A Najeria
Feb 11, 2016 12:28Dakarun kungiyar Boko haram mai alaka da kungiyar ISIS sun dauki alhakin harin ta'addancin da aka kai sansanin 'yan gudun hijra a jihar borno dake arewa maso gabashin Najeria