Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • 'Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe Mutane 6 A Kasar Kamaru

    'Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe Mutane 6 A Kasar Kamaru

    Feb 10, 2016 12:03

    Akalla mutane 6 sun rasa rayukansu yayin da wasu sama da 30 kuma suka sami raunuka sakamakon tagwayen hare haren kunar bakin wake da wasu 'yan ta'adda suka kai arewacin kasar Kamaru a yau Laraba.

  • Hukumar Yansandan Ciki Ta DSS A Nigeria Ta Kama Wani Dan Kungiyar ISIS A Kano

    Hukumar Yansandan Ciki Ta DSS A Nigeria Ta Kama Wani Dan Kungiyar ISIS A Kano

    Feb 10, 2016 02:47

    Hukumar yansandan ciki na tarayyar Nigeria DSS a bayyana cewa ta kama wani dan kungiyar Daesh

  • Kungiyar Boko Haram Ta kai Hari A Wani Kauyen Borno

    Kungiyar Boko Haram Ta kai Hari A Wani Kauyen Borno

    Feb 07, 2016 07:50

    Kimanin Mutane 4 ne suka rasu sanadiyar Harin Ta'addanci da Kungiyar Boko Haram ta kai kauyen Mairi dake jihar Borno na arewa masu gabashin Najeria

  • Mutane Dari Ne Aka Tabbatar Da Mutuwansu Saboda Kamuwa Da Zazzabin Lassa A Nigeria

    Mutane Dari Ne Aka Tabbatar Da Mutuwansu Saboda Kamuwa Da Zazzabin Lassa A Nigeria

    Feb 06, 2016 13:06

    Majiyar ma'aikatar lafiya a tarayyar Nigeria ya ta bada rahoton cewa ya zuwa yanzu

  • Afirka : Taron Bunkasa Dimokradiyya

    Afirka : Taron Bunkasa Dimokradiyya

    Feb 04, 2016 03:42

    Jama’a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da ku a cikin wannan shiri na Afirka a mako.

  • AU: Har Yanzu Ba'a Samu Kudaden Da Ake Bukata Na Fada Da Boko Haram Ba

    AU: Har Yanzu Ba'a Samu Kudaden Da Ake Bukata Na Fada Da Boko Haram Ba

    Feb 04, 2016 02:20

    Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana cewar har ya zuwa yanzu dai ba a samu kudaden da ake bukata wajen fada da kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram da ta addabi kasashen yammacin Afirkaba.

  • Rundunar Hadin Guiwa Na Kasashen Yammacin Afrika Don Yakar Boko Haran Tana Fuskantar Karancin Kudade

    Rundunar Hadin Guiwa Na Kasashen Yammacin Afrika Don Yakar Boko Haran Tana Fuskantar Karancin Kudade

    Feb 03, 2016 06:35

    Karancin kudi ya hana rundunar yakar boko haram a kasashen Nigeria Niger Camaroo da Chadi

  • Lafiya : Zazzabin Lassa

    Lafiya : Zazzabin Lassa

    Feb 02, 2016 13:23

    Hukumomin lafiya a Najeriya na ci gaba da fadakar da al'umma dangane da yadda zasu kare kan su daga kamuwa da zazzabin Lassa

  • Kokarin Najeria Na Daukan Bashi Domin Cike Gibin Kasafin Kudin Bana

    Kokarin Najeria Na Daukan Bashi Domin Cike Gibin Kasafin Kudin Bana

    Feb 02, 2016 13:04

    Gwamnatin Najeria Na Kokarin daukan Bashi A Bankunan Duniya Domin Cike gibin Kudun kasafin Bana.

  • Harin Kungiyar Boko Haram Ya Yi Sanadiyyar Kona Kananan Yara A Nigeriya

    Harin Kungiyar Boko Haram Ya Yi Sanadiyyar Kona Kananan Yara A Nigeriya

    Feb 01, 2016 03:09

    Harin da mayakan kungiyar Boko Haram suka kaddamar kan kauyen Dalori da ke jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin tarayyar Nigeriya a cikin dare ranar Asabar ya yi sanadiyyar kona kananan yara.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS