Najeriya : Boko Haram Ta Kashe Mutane 30 A Arewa Maso Gabas
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i754-najeriya_boko_haram_ta_kashe_mutane_30_a_arewa_maso_gabas
Ko a ranar Talata data gabata an kai hari kan sansanin 'yan gudun hijira na Borno da yayi sanadin mutuwar mutane 58
(last modified 2018-08-22T06:57:48+00:00 )
Feb 14, 2016 09:02 UTC
  • Najeriya : Boko Haram Ta Kashe Mutane 30 A Arewa Maso Gabas

Ko a ranar Talata data gabata an kai hari kan sansanin 'yan gudun hijira na Borno da yayi sanadin mutuwar mutane 58

Bayanai daga Najeriya na cewa rayukan mutane 30 ne suka salwanta a farmakin da mayakan Boko Haram suka kai a arewa maso gabashin kasar.

Hare-haren dai an kai su ne a ranar juma'a zuwa wayewar jiyya Asabar a kauyukan Yakhari da Kahifa kamar yadda wasu majiyoyin tsaro suka shaidawa kanfanin dilancin labaren AFP.

Rahotanni sun nuna cewa maharan sun je kauyukan ne cikin wata motar fassinja da kuma kan kekuna inda kuma suka caje shagunan tare da kwasar ganima.

Cinquante-huit personnes ont été tuées mardi dans un double attentat-suicide perpétré par deux femmes kamikazes dans un camp de personnes déplacées par les attaques du groupe Boko Haram dans le nord-est du Nigeria.