Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Rasha 2018: Nijeriya Ta Lallasa Kasar Iceland Da Ci 2-0

    Rasha 2018: Nijeriya Ta Lallasa Kasar Iceland Da Ci 2-0

    Jun 22, 2018 13:45

    A ci gaba da gasar cin kofin duniya na kwallon kafa da ake gudanarwa a kasar Rasha, kungiyoyin kwallon kafa na Nijeriya da Brazil sun sami nasarar lallasa abokan karawarsu na kasashen Iceland da Costa Rica da ci bibbiyu da nema.

  • Za'a Fara Samar Da Maganin Cutar Nakasar Kwayoyin Jini Ko Sicle Cell Anemia A Nigeria

    Za'a Fara Samar Da Maganin Cutar Nakasar Kwayoyin Jini Ko Sicle Cell Anemia A Nigeria

    Jun 22, 2018 07:31

    Hukumar binciken magunguna ta Nigeria NIPRD a takaice ta rattaba hannu kan yerjejeniyar samar da maganin Sicle Cell Anemea ko nakasan kwayoyin jini da kamfanin samar da magunguna na May & Bakers don samar da maganin cutar na cikin gida.

  • Najeriya: An Dage Zaman Shari'ar Sheikh Zakzaky A Kaduna

    Najeriya: An Dage Zaman Shari'ar Sheikh Zakzaky A Kaduna

    Jun 21, 2018 15:40

    An dage zaman sauraren shari'ar Sheikh Zakzaky da aka shirya gudanarwa a yau a Kaduna sakamakon rashin halartar alkali.

  • Najeriya : 'Yan Kunar Bakin Wake Sun Raunana Mutun 15 A Borno

    Najeriya : 'Yan Kunar Bakin Wake Sun Raunana Mutun 15 A Borno

    Jun 21, 2018 10:32

    Rahotanni daga jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya na cewa, mutane akalla 15 sne suka raunana, yayin da wasu 'yan kunar bakin wake biyu mata suka tarwasa kansa a wata barikin soji dake jihar.

  • Najeriya: Ana Ci Gaba Da Zanga-zangar Neman Sakin Sheikh Elzakzaky

    Najeriya: Ana Ci Gaba Da Zanga-zangar Neman Sakin Sheikh Elzakzaky

    Jun 21, 2018 07:34

    A jiya Laraba ne Mambobin Harkar Musulunci Su ka yi Zanga-zanga a birnin Kaduna suna masu kiran da a saki jagoransu Sheikh Ibrahim Yakubu El-zakzaky

  • Najeriya : Buhari Ya Rattaba Hannu Kan Kasafin Kudin 2018

    Najeriya : Buhari Ya Rattaba Hannu Kan Kasafin Kudin 2018

    Jun 21, 2018 01:24

    Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan kasafin kudin kasar na shekarar 2018 a jiya Laraba, 'yan makwanni kadan bayan da majalisar dattawan kasar ta amince da shi.

  • Najeriya: Yawan Mamata A Harin Borno ya Karu

    Najeriya: Yawan Mamata A Harin Borno ya Karu

    Jun 19, 2018 08:31

    Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato majiyar tsaron Najeriya na cewa; Adadin wadanda su ka kwanta damar sanadiyyar harin da aka a garin Damboa ya kai 43.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da AKa Kai Nigeriya

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da AKa Kai Nigeriya

    Jun 18, 2018 14:50

    Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai shiyar arewa maso gabashin tarayyar Nigeriya.

  • Mutane Akalla 16 Suka Rasa Rayukansu Sanadiyar Guguwa Da Ruwan Sama A Jihar Bauchi

    Mutane Akalla 16 Suka Rasa Rayukansu Sanadiyar Guguwa Da Ruwan Sama A Jihar Bauchi

    Jun 18, 2018 03:42

    Mutane akalla 16 aka tabbatar da mutuwarsu sanadiyyar isga da mamakon ruwan sama a jihar Bauci arewa maso gabacin tarayyar Najeriya a ranar Asabar da ta gabata.

  • Najeriya : 'Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe Mutum 31 A Borno

    Najeriya : 'Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe Mutum 31 A Borno

    Jun 17, 2018 11:46

    Rahotanni daga Najeriya na cewa akalla mutane 31 ne suka rasa rayukansu a wasu jerin hare-haren kunar bakin wake biyu da ake danganta wa dana kungiyar Boko Haram a shiyar arewa maso gabashin kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS