Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Sojojin Nigeria Sun Hana Wani Harin Da Boko Haram Ta So Kaiwa Cikin Birnin Maiduguri

    Sojojin Nigeria Sun Hana Wani Harin Da Boko Haram Ta So Kaiwa Cikin Birnin Maiduguri

    Apr 28, 2018 05:07

    Sojojin Najeria sun bada labarin tare wani harin da mayakan boko haram suka kai birnin Maiduguri da nufin shiga garin.

  • Harin Boko Haram Ya Hallaka Mutane 4 A Arewa Maso Gabashin Najeriya

    Harin Boko Haram Ya Hallaka Mutane 4 A Arewa Maso Gabashin Najeriya

    Apr 28, 2018 01:56

    Hukumar 'yansandar jahar Borno ta sanar da mutuwar mutum 4 a wani hari da mayakan boko haram suka kai birnin Maiduguri.

  • NEMA: Mutane 9 Sun Mutu, 'Yan Sanda 2 Sun Sami Raunuka Yayin Harin B/Haram A Maiduguri

    NEMA: Mutane 9 Sun Mutu, 'Yan Sanda 2 Sun Sami Raunuka Yayin Harin B/Haram A Maiduguri

    Apr 27, 2018 11:38

    Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Nijeriya (NEMA), ta sanar da cewa mutane 9 sun rasa rayukansu kana wasu 'yan sanda guda 2 kuma sun sami raunuka sakamakon wani hari da 'yan kungiyar Boko Haram suka kai birnin Maiduguri, babban birnin jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya wanda sojojin suka ce sun dakile shi.

  • Shugaba Buhari Ya Tsira Daga Tsigewa Kan Kashe Dalar Amurka Miliyon 496 Ba Tare Da Izinin Majalisa Ba

    Shugaba Buhari Ya Tsira Daga Tsigewa Kan Kashe Dalar Amurka Miliyon 496 Ba Tare Da Izinin Majalisa Ba

    Apr 27, 2018 07:39

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nigeria ya tsallaka barzanar tsige shi kan fidda kudade dalar Amurka milliyon 496 ba tare da amincewar majalisar dokokin kasar ba.

  • Najeriya : Sojoji Sun Murkushe Harin Boko Haram A Maiduguri

    Najeriya : Sojoji Sun Murkushe Harin Boko Haram A Maiduguri

    Apr 27, 2018 01:16

    Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun murkushe wani hari da mayakan Boko Haram suka yi yunkurin kaiwa birnin Maiduguri na jihar Borno a arewa maso gabashin kasar a jiya Alhamis.

  • Najeriya: An Kashe Karin Mutane 11 A Jahar Benue

    Najeriya: An Kashe Karin Mutane 11 A Jahar Benue

    Apr 26, 2018 14:35

    Gwamnatin jihar Benue ta ce akalla mutane 11 sun rasa rayukansu a garin Makurdi da ke jihar, bayan wani hari da ‘yan bindiga suka kai a baya bayan nan.

  • Sojojin Najeriya Sun Kama Mutane Biyar A Jihar Nasarawa Dangane Da Matsalolin Tsaro A Jihar

    Sojojin Najeriya Sun Kama Mutane Biyar A Jihar Nasarawa Dangane Da Matsalolin Tsaro A Jihar

    Apr 26, 2018 07:24

    Sojoji a Najeria sun bada sanarwan kama mutane 5 wadanda ake tuhuma da hannu cikin rikicin kabilanci da ke faruwa a jihar Nasarrawa.

  • Najeriya: Majalisar Wakilai Ta Gayyaci Shugaba Buhari Domin Ya Bayyana A Gabanta

    Najeriya: Majalisar Wakilai Ta Gayyaci Shugaba Buhari Domin Ya Bayyana A Gabanta

    Apr 26, 2018 02:08

    Majalisar wakilan Najeriya ta aike da sakon gayyata ga shugaba Buhari domin ya bayyana a gabanta, da nufin tattaunawa tare da shi kan matsalolin tsaro da suka ki ci suka ki cinyewa a wasu yankuna na kasar musamman a jahar Benue.

  • Majalisar Dattawan Nijeriya Ta Kafa Kwamitin Binciken Sace Sanda Ikon Majalisar Da Aka Yi

    Majalisar Dattawan Nijeriya Ta Kafa Kwamitin Binciken Sace Sanda Ikon Majalisar Da Aka Yi

    Apr 25, 2018 00:57

    Majalisar dattawan Nijeriya ta sanar da kafa wani kwamiti da zai binciko hakikanin abin da ya faru biyo bayan sace sandan ikon majalisar da wasu 'yan daba suka yi a kwanakin baya lamarin da ya janyo kace-nace a majalisar da kuma tsakanin 'yan Nijeriyan.

  • Kimanin Mutane 21 Ne Suka Mutu Sanadiyar Harin Boko Haram A Arewa Maso Gabashin Najeriya

    Kimanin Mutane 21 Ne Suka Mutu Sanadiyar Harin Boko Haram A Arewa Maso Gabashin Najeriya

    Apr 24, 2018 02:14

    Mayakan sa kai dake da alaka da sojojin Najeriya sun sanar da mutuwar mutane 21 sanadiyar harin ta'addanci a jihar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS