-
Yan Bindiga Sun Sace Ba'amurke Guda Da Kuma Dan Canada A Nigeria
Jan 18, 2018 15:30Yan bindiga sun sace wani ba Amurke da kuma dan kasar Canada guda a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja a tarayyar Nigeria
-
Harin Kunar Bakin Wake Ya Hallaka Mutane 13 A Maiduguri
Jan 18, 2018 08:16Kimanin mutane 13 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 65 suka jikkata sanadiyar harin kunar bakin wake da aka kai Maiduguri babban birnin jahar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya.
-
Harin Kunar Bakin Wake Ya Hallaka Mutane 13 A Maiduguri
Jan 18, 2018 08:16Kimanin mutane 13 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 65 suka jikkata sanadiyar harin kunar bakin wake da aka kai Maiduguri babban birnin jahar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya.
-
Najeriya: An Gudanar Da Zanga-zangar Neman A Saki Sheikh Ibrahim El-Zakzaky
Jan 18, 2018 04:05Daruruwan mutane ne suka yi Zanga-zangar a birnin Abuja, suna masu kira da saki jagoran harkar musulunci domin ya nemi magani
-
Afirka Ta Kudu Ta Kira Jakadan Amurka
Jan 16, 2018 08:49Ma'aikatar harakokin wajen Afirka ta kudu ta kira jakadan Amurka dake cikin kasar domin bayyana masa rashin jin dadi kan kalaman wulakanci da Shugaban Amurka ya yi ga kasashen Afirka.
-
Gwamnatin Nigeria Ta Kira Jakadan Amurka A Kasar Don Nuna Bacin Ranta Kan furucin Trump
Jan 16, 2018 03:04Ma'aikatar harkokin wajen tarayyar Nigeria a Abuja ta kira mataimakin jakadan Amurka a kasar David Young, zuwa gaban ministan harkokin wajen kasar Geoffrey Onyeama don samun karin bayani kan furucin wulakanci wanda shugaban kasar Amurka ya yi kan kasashen Afrika.
-
An Jaddada Bukatar Yiwa Shugaban Harka Islamiyya A Nigeria Jinya Da Gaggawa
Jan 16, 2018 02:56Shugaban dandalin yada labarai na harka Islamiyya a Nigeria Ibrahim Musa ya jaddada bukatar a gaggauta yi wa shugaban harkar magani.
-
Miyetti Allah Ta Mayar Da Martani Kan Rikicin Binuwai Da Taraba, An Kashe Fulani Sama Da 1000
Jan 15, 2018 02:22Hadakar kungiyar Fulani makiyaya ta Nijeriya, Miyetti Allah, ta mayar da martani ga rikicin da ya ke faruwa a jihohin Binuwai da Taraba da sauransu da ake zargin Fulani makiyaya din da kisan gilla wa wasu manoma a wadannan jihohin inda ta ce an kashe fulani sama da 1000 a sassa daban-daban na kasar.
-
Sheikh El-Zakzaky Ya Tabbatar Da Cewa An Murguda Hirar Da Ya Yi Da Kafafen Watsa Labaru
Jan 14, 2018 08:20Jagoran harkar musulunci ta Najeriya da ya tattauna da dansa Muhammadu ya ce; Hirar da ya yi da manema labaru, jami'an tsaron kasar sun mai da ita wani fim tare da zabar abinda su ka ga dama
-
Wasu Gwamnonin Arewacin Najeriya Sun Bukaci Shugaba Buhari Ya Yi Ta Zarce
Jan 14, 2018 02:57Wasu Daga Cikin Gwamnonin arewacin Najeriya sun bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya sake tsayawa takara a zaben 2019.