Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Mayakan Boko Haram 1050 Sun Mika Kansu Ga Sojojin Nijeriya

    Mayakan Boko Haram 1050 Sun Mika Kansu Ga Sojojin Nijeriya

    Jan 06, 2018 15:35

    Majiyar sojojin Najeriya a yau Asabar ta bayyana cewa mayakan boko haram 1050 ne suka yi mika kansu ga sojojin kasar sannan wasu da sama sun ranta na kare a cikin yankin tapkin chadi da kuma garin Monguno a jihar Borno Borno.

  • Hukumar Custom A Nijeriya Ta Sha Alwashin Samar Da Kudaden Shiga Fiye Da Na Bara

    Hukumar Custom A Nijeriya Ta Sha Alwashin Samar Da Kudaden Shiga Fiye Da Na Bara

    Jan 06, 2018 15:35

    Hukumar hana fada kori ko kuma Nigeria Customs Service (NCS) a takaice a tarayyar Nijerya ta sha alwashin samar da kudaden shiga fiye da Naira Triliyon guda da ta samar a shekara bara, da sharadin samun tallafo daga mutanen kasar.

  • Sojojin Nijeriya Sun Sanar Da Raunana Shugaban Daya Daga Cikin Bangarorin Boko Haram

    Sojojin Nijeriya Sun Sanar Da Raunana Shugaban Daya Daga Cikin Bangarorin Boko Haram

    Jan 06, 2018 07:49

    Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewar dakarunta sun sami nasarar raunana shugaban daya daga cikin bangarorin kungiyar nan ta Boko Haram ta kasar Mamman Nur, rauni mai tsanani.

  • An Gano Daya Daga Cikin 'Yan Matan Chibok Da Suke Hanun Boko Haram

    An Gano Daya Daga Cikin 'Yan Matan Chibok Da Suke Hanun Boko Haram

    Jan 04, 2018 15:34

    Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da cewa dakarunta sun sake gano daya daga cikin 'yan matan Chibok da mayakan kungiyar Boko Haram suka sace a shekarar 2014.

  • Najeriya: An Kama Wadanda Suka yi Kisa A Jihar Benue

    Najeriya: An Kama Wadanda Suka yi Kisa A Jihar Benue

    Jan 04, 2018 08:39

    Jami'an tsaro a jihar Benue da ke tarayyar Nigeria sun bada sanarwan kama mutane 8 daga cikin wadanda suka kashe mutane a jihar a bay bayan nan.

  • Shugaba Buhari Zai Bude Tashar Jiragen Ruwa Ta Kan Tudu Ta Farko A Kaduna

    Shugaba Buhari Zai Bude Tashar Jiragen Ruwa Ta Kan Tudu Ta Farko A Kaduna

    Jan 04, 2018 08:39

    A yau Alhamis ne ake saran shugaba Muhammadu Buhari zai kaddamar da aikin tashar jiragen ruwa ta kasa da kasa kuma kan tudu a jihar Kaduna.

  • Wasu Gungun 'Yan Bindiga Sun Kai Hari A Kudancin Najeriya

    Wasu Gungun 'Yan Bindiga Sun Kai Hari A Kudancin Najeriya

    Jan 02, 2018 02:59

    Jami'an 'yan sandan Najeriya sun sanar da kai harin wani gungun 'yan bindiga kan mabiya kirista a kudancin kasar.

  • 'Yan Kungiyar Boko Haram Sun Kashe Fararen Hula 4 A Kusa Da Maidugurin Nigeriya

    'Yan Kungiyar Boko Haram Sun Kashe Fararen Hula 4 A Kusa Da Maidugurin Nigeriya

    Dec 31, 2017 08:32

    Rahotanni daga Najeriya na cewa 'yan ta'addan kungiyar Boko haram sun kashe wasu masu sana'ar katako su hudu a wani wuri mai nisan kilo mita 20 daga birnin Maiduguri na jahar Borno da ke shiyar arewa maso gabashin Nigeriya.

  • Buhari: A Shekara Mai Zuwa Akwai Kyakkyawar Fatan Ci Gaba

    Buhari: A Shekara Mai Zuwa Akwai Kyakkyawar Fatan Ci Gaba

    Dec 30, 2017 15:34

    Shugaban Muhammadu Buhari na Nigeria ya bayyana cewa gwamnatinsa zata kammala wasu manya manyan ayyuka masu muhimmanci a shekara mai kamawa.

  • Shugaba Buhari Ya Taya George Weah Murnar Nasarar Da Ya Samu A Zaben Shugaban Liberiya

    Shugaba Buhari Ya Taya George Weah Murnar Nasarar Da Ya Samu A Zaben Shugaban Liberiya

    Dec 29, 2017 14:44

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya, ya taya zababben shugaban kasar Liberiya George Weah murnar nasarar da ya samu a zaben shugaban kasar zagaye na biyu da aka gudanar yana mai sake jaddada masa aniyar Nijeriya na ci gaba da karfafa alaka da kasar Liberiyan.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS