-
Iran Da Pakistan Sun Tattauna Kan Matsalar Ta'addanci A Kan Iyakokin Kasashensu
May 03, 2017 18:13Ministan harkokin wajen kasar Iran ya zanta da fira ministan kasar Pakistan kan matsalolin tsaro musamman batun harin baya-bayan nan da 'yan ta'adda suka kai kan dakarun tsaron kan iyakar kasar Iran.
-
Yan Ta'adda Sun Kashe Dakarun Tsaron Kan Iyakar Kasar Iran 10
Apr 27, 2017 05:50Wasu gungun 'yan ta'adda sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan dakarun tsaron kan iyakar kasar Iran a lardin Sistan wa Baluchestan a shiyar kudu maso gabashin Iran.
-
An Amince Da Dokar Koyar Da Kur'ani A Makarantun Pakistan
Apr 20, 2017 17:45Majalisar dokokin kasar Pakistan ta amince da dokar da ke wajabta koyar da karatun kur'ani mai tsarki a dukkanin makarantun firamare da sakandare na kasar.
-
An Dakile Hari gabanin Bikin Ista A Pakistan
Apr 15, 2017 14:56Rundinar sojin Pakistan ta sanar da dakile wani hari da aka shirya kaiwa a jajibirin bikin Ista na mabiya Krista a wani samame data kai a yankin Lahore.
-
Pakistan : An Kashe Mutum 20 A Wani Wurin Ibadar Sufaye
Apr 02, 2017 09:53Rahotanni daga Pakistan na cewa mutane 20 ne aka kashe a wani wurin ibadar Sufaye dake lardin Punjab.
-
Bom Ya Kashe Mutane 22 A Pakistan
Mar 31, 2017 09:34Rahotanni daga pakistan na cewa mutane akalla 22 ne suka rasa rayukansu kana wasu 57 na daban suka jikkata a wani harin bom da aka kai da mota a wata kasuwa dake arewa maso yammacin kasar.
-
Saudiya ta kori duban Ma'aikata yan kasar Pakistan
Feb 10, 2017 17:46Mahukuntan Saudiya sun kori duban Ma'aikata 'yan kasar Pakistan kan zarkin su nada alaka da hare-haren ta'addanci
-
Sama Da Mutane 40 Sun Mutu A Hatsarin Jirgi A Kasar Pakistan
Dec 07, 2016 17:07Rahotanni daga kasar Pakistan sun ce alal akalla mutane 40 sun rasa rayukansu sakamakon faduwar da wani jirgin sama mallakar kamfanin Pakistan International Airlines (PIA) yayi a yau din nan Laraba a Arewacin kasar ta Pakistan.
-
Kungiyar (IS) Ta Dau Alhakin Kai Harin Daya Kashe Mutane 52 A Pakistan
Nov 13, 2016 05:49Kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta ce ita keda alhakin kai harin bom da yayi sanadin mutuwar mutane sama da hamsin a birnin Karashi na ksar Pakistan.
-
Pakistan : Hadarin Jiragen kasa Ya Kashe Mutane 11
Nov 03, 2016 05:53Rahotanni daga Pakistan na cewa mutane a kalla 11 ne suka rasa rayukansu a yayin da wasu jiragen kasa biyu sukayi taho mu gama a birnin Karashi dake kudancin kasar.