-
Pakistan : An Sanya Dokar Hana Fita Bayan Hari A Masallaci
Sep 17, 2016 17:40Hukumomi a lardin Butmaïna dake arewa maso gabashin kasar Pakistan sun sanya dokar hana fita bayan harin da wani dan kunar bakin wake ya kai jiya a lokafin da ake sallar Juma'a.
-
An Gudanar Da Zaman Tattaunawa Tsakanin Malaman Sunna Da Shi'a
Aug 03, 2016 18:04An guadanar da zaman tattaunawa a tsakanin malaman Shi'a da na sunna a kasar Pakistan, da nufin kara kusanto da fahimtar juna da kuma karfafa hadin kai a tsakanin al'ummar musulmi.
-
Musulmin Pakistan Sun Yi Jerin Gwanon Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Kashmir
Jul 20, 2016 12:37Al'ummar kasar Pakistan sun gudanar da jerin gwano domin nuna goyon bayansu ga al'ummar yankin Kashmir da dakarun gwamnatin India ke daukar matakan murkuhsewa da karfin tuwo.
-
Amurka Ta Kafa Wa Pakistan Sharudda Kafin Ba Ta Taimakon Kudade
May 21, 2016 05:11'Yan majalisar wakilan Amurka sun sanar da wasu sabbin sharuddan da wajibi ne gwamnatin Pakistan ta cika su kafin su amince gwamnatin Amurka ta ba ta kudaden taimakon da ta sa ba ba ta.
-
Pakistan : Ruwan Sama Sun kashe Mutane 36
Apr 03, 2016 19:21Rahotanni daga Pakistan na cewa mutane 36 suka rasa rayukan su kana wasu 27 na daban suka raunana sakamakon ruftawar gidajen su bayan wasu ruwa sama da aka samu tamakar da bakin kwarya.
-
Jami'an Tsaron Pakistan Na Ci Gaba Da Neman Wadanda Suka Kai Harin Lahore
Mar 29, 2016 05:06Gwamnatin kasar Pakistan ta sanar da shirinta da dirar mikiya a kan kungiyoyi masu tsaurin ra'ayin addini musamman a lardin Punjab bayan harin ta'addancin da aka kai wani wajen wasa a garin Lahore, babban birnin lardin a ranar Lahadin da ta gabata, inda ta ce jami'an tsaron kasar na ci gaba da farautar mutanen da suka kai harin.
-
Jami'an Tsaron Pakistan Na Ci Gaba Da Neman Wadanda Suka Kai Harin Lahore
Mar 29, 2016 04:30Gwamnatin kasar Pakistan ta sanar da shirinta da dirar mikiya a kan kungiyoyi masu tsaurin ra'ayin addini musamman a lardin Punjab bayan harin ta'addancin da aka kai wani wajen wasa a garin Lahore, babban birnin lardin a ranar Lahadin da ta gabata, inda ta ce jami'an tsaron kasar na ci gaba da farautar mutanen da suka kai harin.
-
Pakistan : Taliban Ta Dauki Nauyin Kai Harin Lahore
Mar 28, 2016 04:36Wata kungiya daga Taliban mai suna ''Jamaat-ul-Ahrar'' ta dauki alhakin kai harin ta'adancin da yayi sanadin mutuwar mutane da dama galibi mata da yara a birnin lahore na kasar Pakistan.
-
Pakistan : Bam Ya Kashe Mutane 15 A Cikin Wata Bas
Mar 16, 2016 12:21Rahotanni daga kasar Pakistan na cewa mutane 15 suka rasa rayukan su biyo bayan fashewar wani bam a cikin wata matar bas.
-
Pakistan : Ruwan Sama Ya Kashe Mutane 28
Mar 14, 2016 06:32A kasar Pakistan ruwa sama tamakar da bakin kwarya da aka samu kwanan nan ya yi sanadin mutuwar mutane akalla 28 kamar yadda mahukuntan wannna kasa suka sanar a jiya Lahadi.