-
Hamas ta karfafa matakan tsaro a kan iyakar zirin Gaza.
May 09, 2016 05:51Kungiyar gwagwarmayar Hamas ta Palastinu ta jibke Dakarun ta a kan iyakar zirin Gaza da Kasar Masar domin tunkarar mayakan kungiyar 'yan ta'addar ISIS.
-
Shugaban Hukumar Palasdinawa Yana Gudanar Da Ziyarar Aiki A Kasar Masar
May 09, 2016 02:19Shugaban Hukumar Cin Kwarya-Kwaryar Gashin Kan Palasdinawa yana gudanar da ziyarar aiki a kasar Masar domin tattauna hanyoyin kalubalantar bakar siyasar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan al'ummar Palasdinu.
-
Shugaban Iran Ya Jaddada Aniyar Kasarsa Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Al'ummar Palasdinu
May 05, 2016 12:52Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa; Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana daukan al'ummar Palasdinu ne a matsayin masu kare kansu daga azzalumai masu wuce gona da iri.
-
Ana ci gaba da kame Palastinawa daga Dakarun tsaron HKI
May 05, 2016 05:44Dakarun tsaron Haramcecciyar kasar Isra'ila na ci gaba da kame Palastinawa da nufin hana Gwagwarmaya da Intifada ta Qudus
-
Wani Bapalastine Ya yi Shahada a Hanun Sahayuna
May 04, 2016 13:17Jami'an tsaron HKI sun bindiga wani Bapalastine har Lahira
-
Tsohon Ministan Harkokin Wajen H.K.Isra'ila Ya Bukaci Dawo Da Siyasar Kashe Jami'an Palasdinawa
Apr 21, 2016 13:38Tsohon ministan harkokin wajen gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya bukaci mahukuntan Yahudawan Sahayoniyya su dawo da bakar siyasar kashe-kashen gilla kan manyan jami'an Palasdinawa.
-
Wata Motar Bus Dauke Da Yahudawan Sahayoniyya Ta Kone Kurmus A Birnin Qudus
Apr 19, 2016 00:18Wata doguwar motar bus dauke da Yahudawan Sahayoniyya ta kama da wuta a kan hanyarta na zuwa garin Khalil daga birnin Qudus da aka mamaye, inda Yahudawan Sahayoniyya biyu suka kone kurmus wasu fiye da 20 kuma suka jikkata.
-
Rahoton Babban Sakataren MDD Dangane Da Palasdinu Ya Yi Kakkausar Suka Kan H.K.I
Apr 18, 2016 22:43Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan kara tabarbarewan shirin wanzar da zaman lafiya da sulhu a Palasdinu sakamakon matakin da Haramtacciyar kasar Isra'ila ke dauka na ci gaba da mamaye yankunan Palasdinawa.
-
Palasdinawa Sun Gudanar Da Ranar Tunawa Da Fursunoninsu A Gidajen Kurkukun H.K.Isra'ila
Apr 17, 2016 12:51Kwamitin kula da Palasdinawa da ake tsare da su a gidajen kurkukun haramtacciyar kasar Isra'ila ya gudanar da ranar tunawa da Palasdinawa da suke gidajen kurkukun Yahudawan Sahayoniyya 'yan kaka gida a yau Lahadi.
-
Babban Mai Bayar Da Fatawa A Quds Ya Gargadi Yahudawan Isra'ila
Apr 12, 2016 22:40Babban mai bayar da fatawa a birnin Quds Sheikh Muhammad Hussain ya gargadi yahudawan sahyuniya masu tsattsauran ra'ayi da ke shirin mamaye masallacin Quds.