-
Za A Gudanar Da Zabe Cikin Watan Disemba A Libiya
May 29, 2018 19:00Jagororin Libiya Sun amince a gudanar da zaben kasar a ranar 10 ga watan Disemba a taron zaman lafiyar da suka gudanar yau Talata a birnin Paris na kasar Faransa
-
Kungiyoyi Masu Adawa Da Juna Na Kasar Libiya Za Su Gudanar Da Wani Taron Sulhu A Paris
May 27, 2018 17:55Manyan kungiyoyin da ba sa ga maciji da junansu a kasar Libiya za su gudanar da wani taro a birnin Paris na kasar Faransa a ranar Talata mai zuwa da nufin magance rikicin da ke tsakanin don tabbatar da sulhu da zaman lafiya a kasar.
-
Faransa:Sama Da Mutane 200 Ne Aka Tsare A Zanga-Zangar Ranar Ma'aikata Na Paris
May 02, 2018 10:55Minsitan cikin gidan Faransa ya sana da tsare sama da mutane 200 yayin gudanar da zanga-zangar ranar mata'aikata ta Duniya
-
Gwamnatin Kasar Faransa Da Ta Masar Zasu Karfafa Dangantakar Soje A Tsakaninsu.
Dec 18, 2017 14:30Gwamnatocin kasashen Faransa da Masar sun jaddada bukatar kara karfafa dangantakar soje da kuma tsaro a tsakanin kasashen biyu.
-
An Gudanar Da Zanga Zangar Kin Jinin Trump A Birnin Paris
Jul 14, 2017 06:54A yayin da Shugaba Donal Trump na Amurka ke kai ziyara a kasar Faransa, Amurkawa mazauna birnin Paris sun gudanar da zanga-zangar kin jinin siyasar Shugaban na Amurka
-
Kungiyar AU Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Yarjejeniyar Paris
Jun 04, 2017 18:04Kungiyar tarayyar Afrika (AU) ta shigo sahun nuna rashin amincewarta da matsayar da shugaban kasar Amurka ya dauka na ficewa daga yarjejeniyar rage dumamar yanayi na Paris inda ta bayyana cikakken goyon bayanta ga yarjejeniyar da kuma yin komai wajen ganin an yi aiki da ita.
-
Nigeria Ta Nuna Damuwarta Kan Janyewar Amurka Daga Yarjejeniyar Paris
Jun 04, 2017 05:36Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta bayyana cewa za ta ci gaba da girmama yarjejeniyar Paris ta sauyin yanayi duk kuwa da ficewar da Amurka ta yi daga cikin yarjejeniyar wanda a cewar Nijeriya din hakan abin takaici ne.
-
Tarayyar Turai Da China Suna Goyon Bayan Yarjeneiyar Paris Kan Dumamar Yanayi
Jun 01, 2017 06:57Kungiyar tarayyar turai tare da China sun bayyana matsayinsu kan ci gaba da goyon bayan yarjejeniyar Paris kan dumamar yanayi, ko da kuwa Amurka ta yi watsi da yarjejeniyar.
-
Shugaban Kasar Rasha Ya Jaddada Wajabcin Daukan Matakan Warware Rikicin Kasar Siriya
May 30, 2017 06:57Shugaban kasar Rasha ya jaddada wajabcin samun hadin kai da taimakekkeniya a fagen yaki da ta'addanci a kasar Siriya domin samun damar warware rikicin kasar.
-
Zanga-Zangar Yin Allah Wadai Da Haramtacciyar Kasar Isra'ila A Kasar Faransa
Apr 03, 2017 05:37Jama'a sun gudanar da zanga-zangar yin Allah wadai da bakar siyasar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan al'ummar Palasdinu a dandalin Chetelet da ke birnin Paris na kasar Faransa.